ƙaba

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

f

  1. to be angry, high tempered <> fushi, hassala da yawan saurin fushi
  2. conceited, narcissistic <> tunƙaho ko taƙama
  3. ƙabe, ƙaban ƙashi - wato sanyi ko ciwon ƙashi <> swell up, be swollen
    Ƙafa ta ƙabe maka. <> Your leg has swollen.
  4. ƙaban ciki, ciwon ƙaba, ciwon ciki mai ƙullewa mutum ciki <> indigestion, upset stomach, hernia

Google translation of ƙaba

Expired, Kaba.