ƙaho

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
ƙaho

Jam'i
ƙahonni or ƙahunhuna

Singular
horn

Plural
horns

m

  1. horn <> wani abu ƙashi-ƙashi yawanci guda biyu da yakan fito a kan dabba, misali saniya ko rago ko akuya ko barewa.
    and [then] the Horn will be blown, and We will assemble them in [one] assembly. <> kuma a busa a cikin ƙaho sai mu tara su, tarawa. [1]
  2. tsaga jiki don fid da jini ta hanyar zuƙo shi da ƙaho. <> a surgical operation of cutting through the body in order to suck out blood via a horn.
  3. ƙahon barewa: kuɓewa mai dogwayen 'ya'ya.
  4. ƙaƙƙarfan mutum ko marowaci.