ƙamshi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
ƙanshi

Jam'i
ƙansaisai

  1. a good pleasant smell or scent. aroma, fragrance. <> abu mai daɗin sheƙa.
    Amma duk da haka bincike ya nuna cewa wannan dama ta jin kanshi tana iya tasiri a kan tunani da dabi'ar mutum. [1] <> But research shows that smells can have a powerful subconscious influence on human thoughts and behaviour. [2]
    who studies how volatile molecules contribute to flavour, [3] <> wadda ke nazari a kan yadda kwayoyin halitta na sinadarai ke taimakawa wajen samar da dandano, [4] = wadda ta gudanar da nazari (bincike) a kan yadda tartsatsi (ruguntsimin) sinadarai ke haifar da kamshi (ko wari), [5]
  2. Ƙamshi is another way of spelling ƙanshi.

Google translation of ƙamshi

Frames, fragrance.