ƙasa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
See also kasa

Noun

Tilo
ƙasa

Jam'i
ƙasashe

Soil Auroville

f

 1. bottom, the floor, the ground.
  It felt down on the floor <> Ya faɗi ƙasa.
 2. soil, sand, earth [1]
  And on the earth are signs for the certain [ in faith ] <> Kuma a cikin ƙasã akwai ãyõyi ga mãsu yaƙĩni. = Kuma a cikin qasa akwai ayoyi ga masu yaqini. --Qur'an 51:20
 3. country, nation <> usually: ƙasa + -r + [the country]
  Ƙasar Nijeria = Nigeria

Verb

 1. faɗi, yi ƙasa; adverb a ƙasa <> to go down, decreased.
  Yadda ake faɗa <> pronunciation:
  farashin mai ya yi ƙasa <> the price of oil dropped/decreased

Google translation of ƙasa

Ground, earth.

 1. (noun) ground <> ƙasa; soil <> ƙasa; land <> ƙasa; country <> ƙasa; terrain <> ƙasa; territory <> ƙasa;