ƙungiya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Suna

Tilo
ƙungiya

Jam'i
ƙungiyoyi

f

  1. faction, party, group, association, force, coalition. <> taron jama'a wadanda suka haɗa kansu don cim ma wata manufa, kulob
    Mujallar kungiyar likitoci ta Amurka = Mujallar Kungiyar Masana harkokin kula da lafiya ta Amurka (Journal of the American Medical Association)

Google translation of ƙungiya

Sect, group.

  1. (noun) association <> ƙungiya, jam'iyya; band <> ƙungiya, ƙungiyar makaɗa; commune <> ƙungiya; crew <> ƙungiya; gang <> ƙungiya; organization <> shiri, ƙungiya;