ƙwararre

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Adjective / Siffa / Suna

Tilo
ƙwararre

Jam'i
ƙwararru

m; ƙwarariya f

  1. gwani ko wanda ya iya abu sosai, wanda ya ƙware <> expert, skilled, advanced
  2. clear <> kwararran abu
    Me ya sa ba su zo musu da kwararan dalilai ba? <> Why do they not bring for [worship of] them a clear authority? Quran 18:15

Google translation of ƙwararre

Professional, expert.