ɓacin rai

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

upset, greif, sadness

Glosbe's example sentences of ɓacin rai

 1. ɓacin rai. <> bitter, bitterness, despair, disappointment, disappointments, emotional feelings, heartache, hurt, disappointments.
  1. Muna fuskantar wahaloli da kuma ɓacin rai saboda dalilai uku. <> Difficulties and distress come our way for three main reasons.
  2. ƁACIN RAI. <> DISILLUSIONMENT.
  3. Damuwa da aka furta cikin tawali’u yana rage ɓacin rai. <> Concerns and worries expressed with mildness defuse tensions.
  4. (1 Korinthiyawa 1:11, 12) Barnes ya ce: “Kalmar nan da aka yi amfani da ita a nan [domin tsawon jimrewa] gaba take da garaje: cika da fushi da tunani, da kuma ɓacin rai. <> (1 Corinthians 1:11, 12) Barnes points out: “The word here used [for long-suffering] is opposed to haste: to passionate expressions and thoughts, and to irritability.
  5. Mephibosheth da gaske ya kafa misali mafi kyau na jimre wa naƙasa, tsegumi, da ɓacin rai.—2 Samu’ila 19:24-30. <> Mephibosheth truly set a sterling example by enduring disability, slander, and disappointment.—2 Samuel 19:24-30.
  6. Jimiri yana sa mu kahu a lokacin da mun fuskanci ɓacin rai ko wahala. <> Endurance enables us to stand firm in the face of disappointments or hardships.
  7. Hadayunsu ma abin ɓacin rai ne ga Jehobah Allah. <> Their sacrifices were offensive to Jehovah God.
  8. Mutumin da yake yin rashin hankali yana abubuwa a hanyar da ba ta dace ba ko kuma mai kawo ɓacin rai. <> A person who behaves indecently acts in an unseemly or offensive manner.
  9. Littafi Mai Tsarki ya gaya mana cewa Hannatu ta yi “ɓacin rai” domin ba ta haihu ba. <> The Bible tells us that Hannah was “bitter of soul” because of her childless state.
  10. Domin Allah ya dubi Habila da idon rahama da kuma hadayarsa, wannan ta jawo ɓacin rai ga Kayinu. <> God’s benevolent view of faithful Abel and his sacrifice prompted an adverse reaction on the part of Cain.
  11. A’a, hawayen da Allah zai share, hawaye ne da wahala, baƙin ciki, cin mutunci, ɓacin rai, da kuma azaba suke kawowa. <> No, the tears that God will wipe out are tears caused by suffering, grief, disappointment, hurt, and agony.
  12. Wahala da ya sha ba ta sa ya yi ɓacin rai ba; ko kuma ta hana shi gyara hanyar rayuwarsa ta jitu da sabon mazauninsa ba. <> The adversities that he had suffered did not leave him bitter; nor did they prevent him from learning to adjust his life-style to his new surroundings.
  13. Amma, wasu abubuwa kamar ɓacin rai ko rashin lafiya ko rashin kuɗi ko kuma rashin sakamako masu kyau a wa’azi, za su iya sa mu ɗauka cewa Jehobah ba ya ƙaunarmu kuma. <> It is easy to become discouraged if this need is not satisfied because of unexpected events or disappointments, loss of health, financial setbacks, or a lack of success in the ministry.
  14. 19 Munanan abubuwa da suka shaida na iya sa wasu su ji cewa nuna ƙauna zai kai ga ɓacin rai kawai. <> 19 Unpleasant experiences may have left some with the feeling that showing tender affection would lead only to further disappointment.
  15. Kamar Margarita da kuma Jane, wataƙila ke ma kina fama da ɓacin rai, matsalar kuɗi, da kuma fama a ruhaniya don maigidanki ya ci amanar ki. <> Like Margarita and Jane, you may be suffering emotional, financial, and spiritual distress because your husband has betrayed you.
  16. Abin ɓacin rai ne idan aka nuna rashin godiya ga wani abin kirki da aka yi, mafi muni ma, idan aka mance. <> It can hurt deeply when a generous act is taken for granted or, worse yet, completely forgotten.
  17. Ta hakan za mu fuskanci ɓacin rai da takaici. <> In that case, we are sure to meet with disappointment and frustration.
  18. A dukan matuƙa fa zaya nuna kulawarsa mai-girma garemu ta wurin zuba albarkatai nasa fiye da wani ɓacin rai da muka taɓa sha a cikin rayuwa a dā. <> Throughout eternity he will show his great care for us by showering down blessings that will far more than make up for any hurt that we received in our past.
  19. Hanyar watsa labarai na nuna cewa lalata tana kawo farin ciki maimakon ɓacin rai. <> The media constantly portray illicit sex as a source of happiness rather than heartache.
  20. Idan sun tsufa, dabbobi suna iya ciwo ko kuma naƙasa da zai sa ubangidansu ɓacin rai idan ya tuna lokacin da dabbar take ƙarama. <> In old age, pets may suffer sicknesses and disabilities that can be distressing to their owners, who remember the younger and more active years of these animals.
  21. 1:2-7) A wata ziyarar da ta kai wuri mai tsarki na Jehobah, Hannatu ta yi “ɓacin rai, ta yi addu’a ga Ubangiji, ta yi kuka kuma da zafi.” <> 1:2-7) During one of her visits to Jehovah’s sanctuary, Hannah became “bitter of soul, and she began to pray to Jehovah and to weep greatly.”
  22. Abin baƙin ciki, irin waɗannan matsalolin suna iya jawo ɓacin rai, da kuma hasarar ruhaniya. <> Sadly, such problems can result in heartache, bitterness, and even loss of spirituality.
  23. Tunani da ayuka masu ginawa da zasu zama halayen mutane duka fa da sannu sannu zasu kawas da tuni masu ɓacin rai nan. <> The upbuilding thoughts and activities that will be the everyday life of people will gradually erase the painful memories.
  24. A waɗanne hanyoyi ne Bulus ya nuna cewa shi ba mai tsattsauran ra’ayi ba ne duk da cewa ya nuna ɓacin rai a wasu lokatai? <> In what ways did Paul show that he was flexible in spite of his strong feelings at times?
  25. Hakan zai iya sa mutane a zamaninmu mamaki, amma Yahudawa suna yin hakan ne domin su nuna cewa suna baƙin ciki ko makoki ko kuma ɓacin rai. <> Such an action may seem strange to modern-day readers, yet among the Jews it was an expression of strong emotion caused by despair, grief, humiliation, indignation, or mourning.

[17-08-16 07:23:41:076 EDT]