ɓangare

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from ɓangaren)
Jump to: navigation, search

Noun

m

 1. sashin wani abu <> part, piece, portion of something; faction
 2. angle, view
  Ko kuma ta wane bangare kake kallon ci gaban? <> And from what angle are you looking at development? [1]

Verb

ɓangare | ɓangara | ɓangari

 1. to fall off from something <> Ɓantarar wani abu daga jikin wani

Glosbe's example sentences of ɓangare

 1. ɓangare. <> ASPECT, a, an, area, aspect, facet, in, location, other hand, part, parts, side.
  1. A wani ɓangare kuma, Lidiya Kirista ce a Fillibi na farko, wadda Littafi Mai Tsarki ya yaba mata don halinta na karimci. (A. <> Lydia, on the other hand, was an early Christian of Philippi whom the Bible commends for her hospitality.
  2. A wani ɓangare kuma, waɗanda suke da’awa cewa sun yi imani da Allah suna yin abubuwa kamar ba su san da wanzuwarsa ba. <> On the other hand, many who claim to believe in God make decisions as though he did not exist.
  3. (4) Yesu ya ba da wani ɓangare na alamar yana cewa: “Za a yi . . . raye-rayen duniya wurare dabam dabam.” <> (4) Jesus gave another part of the sign, saying: “There will be . . . earthquakes in one place after another.”
  4. Ya kuma yarda da ra’ayin wani ɗalibi da ya rubuta: “Rashin yiwuwar fahimtar wahala ɓangare ne na rashin yiwuwar fahimtar Allah.” <> He also endorsed the view of a scholar who wrote: “The incomprehensibility of suffering is part of the incomprehensibility of God.”
  5. Za ku iya taimaka wa yaranku su ɗauki ikilisiya a matsayin wata ɓangare na iyalinku?—Markus 10:29, 30. <> Can you also take the initiative to help your children to view the congregation as an extension of your family?—Mark 10:29, 30.
  6. Kowane ɓangare na rayuwar Kirista, har da wa’azi, yana bukatar tawali’u <> Every aspect of a Christian’s life, including preaching, calls for humility
  7. 15 A wani ɓangare kuma, yaya ya kamata sauran Kiristoci su ɗauki mutumin da ke da’awar cewa an shafa shi da ruhu kuma ya soma cin gurasa da shan inabi a lokacin Tuna Mutuwar Kristi? <> 15 On the other hand, how should other Christians view a person who claims to have received this anointing and begins to partake of the emblems at the Memorial?
  8. 7 A wani ɓangare kuma, mabiyan Kristi na gaskiya sun fahimci ko menene Mulkin Allah da kuma abin da zai cim ma. <> 7 Christ’s true followers, on the other hand, understand what God’s Kingdom is and what it will accomplish.
  9. A wani ɓangare kuma, idan miji ya ƙi nuna ƙauna da sanin ya kamata ga matarsa, Jehobah Allah yana iya ƙin sauraron addu’arsa. <> On the other hand, if a husband fails to show love and consideration for his wife, Jehovah God may ignore the man’s prayers.
  10. A lokacin babban sarki Kuludiyus, an yi babbar yunwa a ɓangare dabam dabam na Daular Roma. <> During Emperor Claudius’ reign, a severe famine came upon various parts of the Roman Empire.
  11. Mutane da yawa a cikin Kiristendam sun yi imani cewa Yesu ɓangare ne na Allah Uku Cikin Ɗaya “Mai Tsarki.” <> Many in Christendom believe that Jesus is part of a “Holy” Trinity.
  12. WANE ƁANGARE NE NA WANNAN LABARIN KA FI SO, KUMA ME YA SA? <> WHAT ASPECT OF THIS ACCOUNT IS MOST MEANINGFUL TO YOU, AND WHY?
  13. Menene wannan zai kasance a gare mu?— Idan muna ɓangare ɗaya da mala’ikun Allah, za su taimake mu. <> What will that mean for us?— If we are on the same side with God’s angels, they will help us.
  14. 11 A wani ɓangare kuma, wataƙila ka bukaci ka yi wasu canje-canje a hanyoyin rayuwarka ko halayenka domin ka cancanci fita wa’azi. <> 11 On the other hand, you may need to make some changes in your life-style and habits in order to qualify for the field ministry.
  15. 8 Da farko, ka tuna cewa aminci ɓangare ne na ƙauna. <> 8 First of all, remember that loyalty is a facet of love.
  16. Maimakon hakan, akwai akwatin da aka ajiye a ɓangare ɗaya don wanda yake da niyar ba da kyauta. <> Rather, there is a box in a fixed location for any who wish to make a contribution.
  17. A wani ɓangare kuma, maigida yana iya kasa fahimtar cewa juna biyu ya shafi jikin matarsa da kuma motsin ranta. <> On the other hand, a husband may fail to recognize that pregnancy has taken a toll on his wife—both physically and emotionally.
  18. A wani ɓangare kuma, za ku iya gama babi ɗaya bisa ga bukatar ɗalibin. <> On the other hand, the student’s needs may dictate that you cover the material with him.
  19. (1 Samuila 24:4-7) A wani ɓangare kuma, “shari’a mara-jin ƙai ce ga wanda ba ya nuna jinƙai ba.” <> (1 Samuel 24:4-7) On the other hand, “the one that does not practice mercy will have his judgment without mercy.”
  20. A irin wannan yanayi, yana nuni ne ga wani ɓangare takamaimai na mutumin da ke ciki, wato, lamiri. <> In such instances as this, it evidently points to a specific part of the inner man—his conscience.
  21. (Yohanna 13:35) Ƙauna ta ’yan’uwanci muhimmin ɓangare ne na kasancewa Kirista. <> (John 13:35) Brotherly love is a key to being a Christian.
  22. A wani ɓangare kuma, sha’awar da suke yi wa abubuwa na ruhaniya sai ƙara raguwa take a kullum. <> On the other hand, their interest in spiritual things—if there is any—is on a rapid decline.
  23. Gafartawa ɓangare ne na ƙauna mai girma ta Jehovah. <> Forgiveness is a facet of Jehovah’s great love.
  24. 9 Gami da ke haɗa waɗanda suke cikin iyali wani ɓangare ne da za mu nemi abu mai kyau cikin wasu. <> 9 The close ties that link members of a family together provide another area in which we can look for the good in others.
  25. Ya ci gaba da cewa: “Tabbaci daga tono na wannan ɓangare na tarihin Urushalima . . . za a iya ƙirga shi cikin waɗanda suke da ban mamaki.” <> He further observes: “The archaeological evidence for this phase in Jerusalem’s history . . . can be counted among the most dramatic at any biblical site.”

[17-08-16 07:23:41:463 EDT]