ɓarawo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
ɓarawo

Jam'i
ɓarayi

Singular
robber

Plural
robbers

m

 1. the male thief/burglar
  [As for] the thief, the male and the female <> Kuma ɓarawo da ɓarauniya...

Glosbe's example sentences of ɓarawo

 1. ɓarawo. <> A Thief, A thief, burglar, thief.
  1. Manzo Bitrus ya rubuta: “Kada wani daga cikinku ya sha wuya kamar mai-kisankai, ko kuwa ɓarawo, ko mai-aikin mugunta, ko mai-shishigi.” <> “Let none of you suffer as a murderer or a thief or an evildoer or as a busybody in other people’s matters,” wrote the apostle Peter.
  2. “Ranar Jehobah za ta zo kamar ɓarawo . . . kuma za a gano duniya da ayyukan da ke cikinta.”—2 BIT. <> “Jehovah’s day will come as a thief, . . . and earth and the works in it will be discovered.”—2 PET.
  3. Menene yake sa mutum ya zama ɓarawo?— Son abin da ba na shi ba. <> What is it that causes a person to become a thief?— A desire for what does not belong to him.
  4. Amma idan mutum yana son kuɗi ko kuma abin da kuɗi yake saya zai iya sa shi ya zama ɓarawo. <> But a person’s own desire for such things as money and what money can buy may cause him to become a thief.
  5. 47 Ɓarawo a Isra’ila <> 47 A Thief in Israel
  6. (1 Tassalunikawa 5:6) Yesu ya yi amfani da misalin ɓarawo domin ya nuna muhimmancin kasancewa a faɗake. <> (1 Thessalonians 5:6) To show how vital it is to stay awake, Jesus used the illustration of a thief.
  7. Duk da haka, “ranar Ubangiji kamar ɓarawo za ta zo,” in ji Littafi Mai Tsarki. <> “Yet Jehovah’s day will come as a thief,” states the Bible.
  8. MENE ne ya motsa wani ɓarawo kuma ɗan caca ya shawo kan jarabarsa kuma ya canja rayuwarsa? <> WHAT motivated a gambler and burglar to break his addiction and change his lifestyle?
  9. Ɓarawo zai iya kasancewa daga iyali nagari. <> A thief may come from a good family.
  10. Yadda aka rubuta a 2 Bitrus 3:10, manzo Bitrus ya rubuta: “Ranar Ubangiji kamar ɓarawo za ta zo; a cikinta fa sammai za su shuɗe tare da ƙara mai-girma, rundunan kuma za su narke da ƙuna mai-zafi, duniya kuwa da ayyukan da ke cikinta za su ƙone.” <> As recorded at 2 Peter 3:10, the apostle Peter wrote: “Jehovah’s day will come as a thief, in which the heavens will pass away with a hissing noise, but the elements being intensely hot will be dissolved, and earth and the works in it will be discovered.”
  11. Ka taɓa ganin mutum yana irin wannan mugun abu?— To, irin abin da yake faruwa ke nan sa’ad da mutum ya zama ɓarawo kuma yakan saci kuɗi. <> Can you imagine anyone doing such a bad thing?— Well, that is the kind of thing that happens when a person becomes a thief and steals money.
  12. Marcos ya zama mugun ɗan caca, ɓarawo, har da yin fashi da makami. <> Marcos became notorious for gambling, thievery, and holdups.
  13. (b) Ta yaya mutum adali mai gaskiya zai juya ya zama ɓarawo? <> (b) How might a formerly decent, honest person become a thief?
  14. Kamar ɓarawo cikin dare, za ta faɗa wa mutane ba zato. <> Like a thief in the night, it will catch most people by surprise.
  15. 5 Hakika, gaskiya ne cewa zuwan Ubangiji zai yi kama da zuwan ɓarawo ga mutanen duniya, waɗanda suka rufe kunnuwansu ga gargaɗi game da bala’in da zai zo. <> 5 It is certainly true that the Lord’s coming will be thieflike to people of the world, who shut their ears to the warning of impending calamity.
  16. Amma dai ku sani, da maigida zai san ko a wane lokaci ne da dare ɓarawo zai zo, da ya zauna a faɗake ya hana a shigar masa gida.” <> But know one thing, that if the householder had known in what watch the thief was coming, he would have kept awake and not allowed his house to be broken into.”
  17. Da yake sun san gaggawar lokacinmu da gargaɗin Bitrus cewa “ranar Ubangiji kamar ɓarawo za ta zo,” sun ci gaba da bin “tasarrufi mai-tsarki.” <> Aware of the urgency of our times and of Peter’s warning that “Jehovah’s day will come as a thief,” they continue to perform “holy acts of conduct.”
  18. (Matta 24:42-44) Ɓarawo ba ya sanar da lokacin da zai zo. <> (Matthew 24:42-44) A thief does not announce in advance when he is coming.
  19. Manzo Bitrus ya tabbatar mana: “Ranar Ubangiji kamar ɓarawo za ta zo; a cikinta fa sammai za su shuɗe tare da ƙara mai-girma, rundunan kuma za su narke da ƙuna mai-zafi, duniya kuwa da ayyukan da ke cikinta za su ƙone.” <> The apostle Peter assures us: “Jehovah’s day will come as a thief, in which the heavens will pass away with a hissing noise, but the elements being intensely hot will be dissolved, and earth and the works in it will be discovered.”
  20. Hakika, ya fi ɓarawo muni domin manufarsa shi ne ya yi “kisa da hallakarwa.” <> In fact, he is worse than a thief, for his aim is also to “slay and destroy.”
  21. Ɓarawo A Isra’ila <> A Thief in Israel
  22. Yesu ya kwatanta zuwansa da na ɓarawo <> Jesus likened his coming to the arrival of a thief
  23. 2 Sau da yawa, Yesu ya yi amfani da ɓarawo a misalinsa. <> 2 On more than one occasion, Jesus used the ways of a thief as an illustration.
  24. (b) Ta yaya mutumin kirki yakan zama ɓarawo? <> (b) How can a person who is honest become a thief?
  25. Ka yi tunanin cewa mai gadi yana tsammanin ɓarawo yana neman ya shiga inda yake gadi. <> Imagine that a watchman suspects that a thief is planning to burgle the premises he is guarding.

[17-08-16 07:23:41:602 EDT]