ɓari

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from ɓarin)
Jump to: navigation, search

m

 1. a part, piece, section

Glosbe's example sentences of ɓari

 1. ɓari. <> a, leave, own, portion, stillbirth.
  1. Ana miƙa wa Allah ɓari ɗaya a kan bagadi, wani ɓari kuma firist ne yake ci, wani kuma mai bayarwan ne yake ci. <> One part of it was presented to God on the altar, another portion was eaten by the priest, and still another by the offerer.
  2. Za a ƙone ɓarinsa a kan bagadi, wani ɓari kuma domin firist da yake hidima wani kuma domin ’ya’yan Haruna firistoci da mai kawo hadayar tare da iyalinsa su ma su ci daga jibin. <> Part of the animal was burned on the altar, a portion went to the officiating priest and another to Aaron’s priestly sons, with the offerer and his household sharing in the meal.
  3. Ka ƙarfafa daga kalmomin mai Zabura: “Ubangiji ba za ya yarda mutanensa ba: ba kuwa za ya yi ɓari da gadōnsa ba.”—Zabura 94:14. <> Take comfort, then, in the psalmist’s words: “Jehovah will not forsake his people, nor will he leave his own inheritance.”—Psalm 94:14.
  4. 12:22) Hakika, “Ubangiji ba za ya yar da mutanensa ba: ba kuwa za ya yi ɓari da gādonsa ba.”—Zab. <> 12:22) Indeed, “Jehovah will not forsake his people, nor will he leave his own inheritance.”—Ps.
  5. Suna da wannan tabbaci cewa: “Ubangiji ba za ya yarda mutanensa ba: ba kuwa za ya yi ɓari da gādonsa ba.”—Zabura 94:14. <> They have this assurance: “Jehovah will not forsake his people, nor will he leave his own inheritance.”—Psalm 94:14.
  6. Wani lokaci mutuwa ta kan zo kafin a haifi mutum, tana sa a yi ɓari. <> Sometimes death strikes before birth, resulting in a stillbirth.
  7. A Isra’ila ta dā, idan wani ya ji wa mace mai ciki rauni idan ta mutu ko kuma ta yi ɓari domin wannan, Allah zai riƙe wannan mutumin da hakkin kisa, kuma zai ba da fansa “rai don rai.” <> In ancient Israel, if someone harmed a pregnant woman and either she or her baby died as a result, God considered the guilty party a manslayer, and he had to pay “life for life.”
  8. Waɗannan Kiristoci suna da bege cewa za a ta da yaran da suka yi ɓari daga matattu? <> Do such Christians have a basis for hoping in a resurrection to restore what they have lost?

[17-08-16 07:23:42:032 EDT]