ɓarna

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

f

 1. destruction, cause damage <> ta'adi.
 2. faɗa tsakanin dangi. <> quarrel within a family, in-fighting.
 3. kuskure, musamman wajen karatun ƙurani <> a mistake (especially as it relates to reading the Quran).
 4. ɓarna ciki daidai da gobarar ciki.

Glosbe's example sentences of ɓarna

 1. ɓarna. <> damage, damaging, destructive, devastated, devastating, harm, harmless, hurtful, ruin.
  1. Ka yi la’akari da kayan agaji da aka ba da bayan babban hadari mai ɓarna sosai mai suna Nargis da ya auko wa ƙasar Myanmar a shekara ta 2008. <> Consider the relief effort after Cyclone Nargis hit Myanmar in 2008.
  2. Satar da Akan ya yi ba ɗan ƙarami laifi ba ne, domin ta jawo babban ɓarna <> Achan’s theft was not a minor offense—it led to serious consequences
  3. “Ya halatta akan ran assabaci a yi nagarta ko kuwa a yi ɓarna? a ceci rai [kurwa], ko kuwa a yi kisa?”—Markus 3:4. <> “Is it lawful on the sabbath to do a good deed or to do a bad deed, to save or to kill a soul?”—Mark 3:4.
  4. Ba zasu iya taimakon ka ba, kuma ba zasu iya maka ɓarna ba.—Mai-Wa’azi 9:4; Ishaya 26:14. <> They cannot help you, and they cannot harm you.—Ecclesiastes 9:4; Isaiah 26:14.
  5. Almara da Yesu ya yi game da ɗa mai ɓarna ya koya mana muhimmancin alheri da gafartawa.—Luka 15:11-32 <> Jesus’ parable of the wasteful son teaches us the importance of kindness and forgiveness.—Luke 15:11-32
  6. Alal misali, Jehobah ya yi amfani da tambayoyi da yawa a lokacin da yake yi wa Kayinu gargaɗi ya daidaita tafarkinsa mai ɓarna. <> For example, Jehovah used several questions when warning Cain to correct his destructive course.
  7. Ba za su yi ciwutaswa ba; ba kuwa za su yi ɓarna ko’ina cikin dutsena mai-tsarki ba: gama duniya za ta cika da sanin Ubangiji, kamar yadda ruwaye su ke rufe teku.”—Ishaya 11:6-9. <> They will not do any harm or cause any ruin in all my holy mountain; because the earth will certainly be filled with the knowledge of Jehovah as the waters are covering the very sea.”—Isaiah 11:6-9.
  8. Makiyayi yana amfani da sandarsa ko kuma kerensa ya kāre tumakinsa daga dabbobin da za su yi musu ɓarna. <> A shepherd uses his rod or his staff to protect the sheep from animals that might harm them.
  9. Domin husuma tana yin ɓarna kamar yaƙi. <> Because like wars, personal battles are destructive.
  10. Mataki na farko da ya fita sarai na magance rashawa shi ne a fahimci cewa rashawa tana yin ɓarna kuma ba ta da kyau, tun da tana amfanan marasa ɗabi’a ne ta yi ɓarna ga wasu. <> The obvious first step in curbing corruption is to recognize that corruption is destructive and wrong, since it benefits the unscrupulous to the detriment of others.
  11. Daidai kuwa, manzo Bulus ya yi kashedi: “Waɗanda suna so su zama mawadata su kan fāɗa cikin jaraba da tarko da sha’awoyi dayawa na wauta da ɓarna, irin da kan dulmaya mutane cikin hallaka da lalacewa. <> Fittingly, the apostle Paul warned: “Those who are determined to be rich fall into temptation and a snare and many senseless and hurtful desires, which plunge men into destruction and ruin.
  12. Yayin da yake kallon ɓarna da ta yi, ya fahimci cewa wani itace mai girma da ke gaban gidansa shekaru da yawa ba ya wurin kuma. <> As he viewed the damage around him, he realized that a massive tree that had stood for decades near his front gate was gone.
  13. Ba za a yi cuci kuwa ba; kuma ba za su yi ɓarna ko’ina cikin dutsena mai-tsarki ba: gama duniya za ta cika da sanin Ubangiji, kamar yadda ruwaye su ke rufe teku.”—Ishaya 11:6-9. <> They will not do any harm or cause any ruin in all my holy mountain; because the earth will certainly be filled with the knowledge of Jehovah as the waters are covering the very sea.”—Isaiah 11:6-9.
  14. gama ɓarna da mugunta suna gabana; akwai husuma, jayayya kuma ta taso. <> Therefore law grows numb, and justice never goes forth.
  15. A shekarun da suka shige, ana ɗaukan cewa saka wuta a daji ɓarna kawai take yi. <> In decades past, forest fires were viewed only as destructive.
  16. Ta samun amincewarsa, za mu iya ganin yadda yake yin abubuwa don ya kawar da dukan ɓarna da aka yi wa ’yan Adam. <> Having his approval, we will be able to see how he works to undo all the damage done to the human race.
  17. (Zabura 62:7; 94:22; 95:1) Duk da haka, shugabanne ’yan ridda na Yahuda ba su matso kusa da Allah ba, kuma sun ci gaba da cin zalin masu sujadar Jehovah marasa ɓarna. <> (Psalm 62:7; 94:22; 95:1) Yet, the apostate leaders of Judah do not draw close to God, and they continue to oppress Jehovah’s harmless worshipers.
  18. 7 Fara ɗaya ba za ta iya yin ɓarna sosai ba. <> 7 A solitary locust does not have a great impact.
  19. Alal misali, sa’ad da girgizar ƙasa mai ɓarna ta auku a El Savador a Janairu da Fabrairu a shekara ta 2001, an shirya kayan agaji a duka ƙasar, kuma rukunin Shaidun Jehovah daga Amirka, Guatemala, da Kanada sun ba da taimako. <> For instance, when devastating earthquakes hit El Salvador in January and February 2001, relief activities were organized in all parts of the country, and groups of Jehovah’s Witnesses from Canada, Guatemala, and the United States provided help.
  20. Rashawa ta yi ɓarna ga jama’ar Isra’ila, yadda ta halaka Roma ƙarnuka daga baya. <> Corruption had devastated society in Israel, just as it corroded Rome centuries later.
  21. Bulus ya san munafuncin Farisawa da ɓarna da tafarkinsu ya yi. <> Paul was well-acquainted with the hypocrisy of the Pharisees and the damaging result of their course.
  22. Ka umurta fa a tabbatar da kabarin har rana ta uku, domin kada almajiransa su zo su sace shi, su ce wa mutane, ya tashi daga matattu: ruɗani na ƙarshe shi fi na fari ɓarna.” <> Therefore, command that the grave be made secure until the third day, so that his disciples may not come and steal him and say to the people, ‘He was raised up from the dead!’
  23. A lokacin, birnin Naples yana fama ya farfaɗo daga ɓarna da yaƙi ya yi a wajen. <> Back then, Naples was struggling to recover from the devastation of the war.
  24. In ya zo ga addini, ra’ayoyi da ba daidai ba sun yi ɓarna mai girma cikin tarihi. <> When it comes to religion, mistaken beliefs have historically caused great harm.
  25. Tushin saƙonni masu ɓarna nan aljannu ne. <> The source of such hurtful messages is the demons.

[17-08-16 07:23:42:213 EDT]