ɗigo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from ɗigon)
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
ɗigo

Jam'i
ɗige-ɗige

m

  1. ɗison abu mai ruwa-ruwa. <> a drop, drip.
  2. ruwan baƙaƙe da ake yi wa wasu haruffan ajami ko na Larabci. <> Arabic dots or diacritics.
    Seen mai ɗigo uku. <> The letter 'sin' with three dots.
  3. A period at the end of a sentence. <> aya ta nnuna alamar tsayawa a jumla ko wajen karatu.