ɗorawa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Suna

Tilo
ɗorawa

Jam'i
ɗorayi or ɗorayyi

f | Sometimes spelled as ɗorowa. Not to be confused with ɗora+wa (to be tasked with, to put on)

  1. wata irin bishiya mai ganye kamar na tsamiya wadda ake yin daddawa da 'ya'yanta, a kuma yi gaskami da garin da aka yi daga 'ya'yan. <> locust tree
  2. (relating to locust color) launi irin na garin ɗorawa, watau mai kama da launin ƙwanduwar ƙwan kaza.
  3. wani irin maciji mai launin ɗorawa wanda baida dafi. <> a locust-colored snake
  4. wani irin kifi mai launin ɗorawa <> a locust-colored fish
  5. locust bean <> ƙwallon ɗorawa [1]