American

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Adjective

Positive
American

Comparative
more American

Superlative
most American

 1. Mutumi ko abu ta Amurka, na Amurka.

Noun

Singular
American

Plural
Americans

 1. A person from the United States of America.
 2. A person from North America or South America.

Google translation of American

 1. (adjective) na Amirka <> American;
 2. (noun) yar Amirka <> American; ɗan Amirka <> American;

[17-08-15 10:43:10:021 EDT]

Glosbe's example sentences of American

 1. American. <> American ta, American, Amirka, Ba’amirke, Biritaniya, siyasarta, ’yan Amirka.
  1. Says Scientific American: “Every drop of water in the top 100 meters of the ocean contains thousands of free-floating, microscopic flora called phytoplankton.” <> Jaridar Scientific American ta ce: “Kowane ɗigon ruwa na nisan mita 100 a babban teku yana ɗauke da dubban tsiro marar ganuwa da suke kwantawa a kan ruwa sai da madubi mai ƙara girman abu ake iya ganinsu.”
  2. In 2000 we moved to the high desert country in southwest Colorado and served here preaching full-time to the Native Americans on the Navajo and Ute reservations in the area. <> A shekara ta 2000, mun ƙaura zuwa wani hamada da ke kudu maso yammacin jihar Colorado kuma muka yi hidima ta cikakken lokaci a wurin muna yin wa’azi ga asalin ’yan Amirka da ke yankin Navajo da Ute.
  3. Why, though, are African, Asian, and Latin-American missionaries ‘saving souls’ in the professedly Christian lands of Europe and North America? <> Amma, me ya sa ’yan mishan na Afirka, Asiya, da Latin American suke wa ‘mutane wa’azi’ a ƙasashen Turai da Amirka ta Arewa da suke da’awa su ƙasashen Kiristanci ne?
  4. “Never again will they learn war.”—Isaiah 2:4, New American Standard Bible. <> ‘Ba kuwa za su ƙara koyon yaƙi ba.’—Ishaya 2:4.
  5. 12 Though the Anglo-American World Power is a mixture of iron and clay, the visions that Jesus gave to John show that this power would continue to play a key role during the last days. <> 12 Ko da yake Mulkin Biritaniya da Amirka haɗin ƙarfe da yumɓu ne, wahayin da Yesu ya nuna wa Yohanna ya bayyana cewa wannan mulkin zai yi abu mai muhimmanci a kwanaki na ƙarshe.
  6. Students do not need to go to college to get a good job, but they do need to master high school-level skills.”—American Educator, Spring 2004. <> Ɗalibai ba sa bukatar su je kwaleji kafin su sami aiki mai kyau, amma ya kamata su gwanance a aikinsu kamar waɗanda suka je jami’a.”—American Educator, Spring 2004.
  7. In fact, when commenting on the refusal of children of Jehovah’s Witnesses to give homage to the flag or to swear the oath of allegiance in U.S. schools, the book The American Character stated: “That these daily rituals are religious has been at last affirmed by the Supreme Court in a series of cases.” <> Hakika, sa’ad da yake magana a kan sara wa tuta da kuma rantsuwar aminci da ’ya’yan Shaidun Jehobah suka ƙi yi a makaranta, littafin nan The American Character ya ce: “Kotun Ƙoli ta ƙasa ta tabbata cewa waɗannan abubuwa da ake yi kullum bauta ce a ƙararraki masu yawa.”
  8. As she gave her presentation, I was thinking, ‘What is this crazy American doing here in my neighborhood?’ <> Sa’ad da take magana, ‘Ina ta mamakin abin da ya kawo ’yar Amirka unguwarmu.’
  9. They are called cosmos and are native to the American tropics. <> Ana kiransu cosmos ana samunsu a yankuna masu zafi na Amirka.
  10. When surveyed, “about 40 percent of Americans and 20 percent of Canadians say they go to church regularly,” notes another press report. <> Sa’ad da aka yi bincike, “misalin mutane kashi 40 bisa ɗari na yan Amirka da kuma ’yan Canada kashi 20 bisa ɗari suka ce suna zuwan coci a kai a kai,” in ji wani labari.
  11. The clay, therefore, represents elements within the sphere of influence of the Anglo-American World Power, elements that make it weaker than the solid iron of the Roman Empire. <> Yumɓun yana nufin wani abin da ke rage ƙarfin Mulkin Biritaniya da Amirka kuma hakan ya sa Mulkin Roma wanda ƙarfe ne zalla ya fi shi ƙarfi.
  12. Then in 1944 the Society began to print the American Standard Version of 1901, which uses the divine name. <> Sai kuma a shekara ta 1944 Society ya soma buga American Standard Version na 1901, wanda ya yi amfani da sunan Allah.
  13. Any power it has comes from its member nations, especially from its key backer, the Anglo-American World Power. <> Tana samun ikonta daga ƙasashen da Majalisar Ɗinkin Duniya ke wakiltar su ne, musamman daga Mulkin Biritaniya da Amirka.
  14. In the early 1950’s, an American clergyman published a best-selling book called The Power of Positive Thinking. <> A farkon shekarun 1950, wani limamin Amirka ya buga wani littafi da aka fi saya da aka kira The Power of Positive Thinking.
  15. Many in the Germany Bethel family were happy to have Americans in their midst with whom they could now practice speaking English. <> Mutane da yawa a iyalin Bethel da ke Jamus sun yi farin ciki sosai sa’ad da ’yan’uwan suka isa, domin za su koya musu Turanci.
  16. John is again seeing the Anglo-American World Power but in a special role.—Read Revelation 13:11-15. <> Wannan dabbar tana wakiltar Mulkin Biritaniya da Amirka amma tana yin wani abu na musamman.—Karanta Ru’ya ta Yohanna 13:11-15.
  17. He discovered Florida, U.S.A., in the process but died a few years later after a skirmish with Native Americans. <> Yayin da yake wannan tafiyar, ya gano wata jiha da ake kira Florida a Amirka, amma bayan wasu ’yan shekaru, ya mutu sanadiyyar yaƙin da ya ɓarke tsakanin shi da mutanen jihar.
  18. But not all nations could replicate the American Dream because North American wealth did not result merely from its political system. <> Amma ba kowace ƙasa ce za ta iya yin nasara ta wajen bin tsarin American Dream ba, domin ba tsarin siyasarta ce kawai ta sa Amirka ta zama ƙasa mai arziki ba.
  19. In time, the American colonies, supposedly founded on Christian principles, joined and then eventually outpaced their European counterparts in establishing their own evangelical missions throughout the world. <> A kwana a tashi, ’yan mallaka na Amirka, sun kafa ƙa’ida ta Kirista, suka sha kan ’yan mishan na Turai suka kafa nasu mishan a dukan duniya.
  20. The common people undermine the ability of the Anglo-American World Power to act with ironlike strength. <> Waɗannan abubuwa da mutane suke yi suna sa ya yi wa Mulkin Biritaniya da Amirka wuya ya yi ƙarfi kamar ƙarfe.
  21. The worshiping Witnesses from 120 lands have lived and worshiped together peacefully, showing Americans how easily it can be done. . . . <> Shaidu da suke bauta a ƙasashe 120 sun zauna tare kuma sun yi bauta tare cikin salama, suna nuna wa ’yan Amirka yadda za a yi hakan da sauƙi . . .
  22. Williams, a sociologist, said regarding his research: “We found a particularly strong relationship between forgiveness of others and mental health among middle-aged and older Americans.” <> Williams, babban masanin bincike, ya ce game da bincikensa: “Mun sami dangantaka mai ƙarfi tsakanin gafarta wa wasu da kuma lafiyar ƙwaƙwalwa tsakanin manyan mutane da kuma tsofaffi a Amirka.”

[17-08-15 10:16:40:582 EDT]