Hausa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation

  • IPA: /ˈhaʊsə/
  • Hyphenation: Hau‧sa
  • (file)
  • Hausa

Hausa

  1. harshen da Hausawa ke magana da shi.
  2. ƙabila dake zaune a yawanci a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Hausa idan aka ce Hausa ana nufin duk wani abu dayake da alaka da Hausawa ko kasashensu, da Harshen su, Hausawa nada asali a Najeriya da kasar Nijar, wanda ya yadu a duk fadin duniya. Ana kiran masu amfani da harshen da suna Hausawa. [1]

English

Adjective

Positive
Hausa

Comparative
more Hausa

Superlative
most Hausa

Proper noun

Proper noun
Hausa

  1. The Chadic language spoken by these people.
  2. One of the largest ethnic groups in Africa chiefly residing in Northern Nigeria.

Citations/External Links