ibada

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from Ibadah)
Jump to: navigation, search

Tilo
ibada

Jam'i
ibadodi or ibadoji

f

  1. bauta wa Ubangiji a ƙarƙashin wani addini <> the worship, submission or devotion of God under a religion; piety, observing religious obligations.
    gidan ibada <> house of worship.
  2. abin da mutum ya mai da hankali a kai <> the object of someone's devotion
    “Su kwanakin goman farko na Zul-Hajji sun samo darajarsu ce ta hanyar kasancewarsu wani irin wuri da manyan ibadodi ke haduwa a cikinsa, wadannan kuwa su ne: Sallah da azumi da sadaka da Hajji, wannan abin ba ya faruwa cikin wasun wadannan kwanaki.” Babban mahaddacin Hadisai Ibnu Hajar ya ce cikin Fathul Bari 2/534 [1]