ƙamus

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from Kamus)
Jump to: navigation, search
Some bilingual dictionaries <> wasu ƙamusai na harsuna fiye da ɗaya

Hausa

Suna

ƙāmùs m ‎(genitive ƙamusun) [ƙa-moos]

Tilo
ƙamus

Jam'i
ƙamusai

 1. littafin da ya ƙunshi kalmomi na wani harshe tare da ma'anoninsu wanda mai koyo ko nazarin wannan harshen yakan yi amfani da shi don ya masa jagora.

Daidai da wannan kalmar

 1. ƙamusu
 2. kamus
 3. kamusu
 4. qamus
 5. littafin kalamai

English

Noun

dictionary [dik-shuh-ner-ee]

Singular
dictionary

Plural
dictionaries

 1. (countable) A dictionary is a book that tells you what words mean, and how to spell them. A lot of dictionaries will also tell you about etymology (where words come from) and pronunciation (how to speak them).

Synonyms

 1. lexicon
 2. wordbook
 3. glossary

Usage

 1. Da kuma kundin littafin ƙamus na Hausa wanda ya rubuta a shekarar 1876 (source) <> Then there's the Hausa dictionary he wrote in the year 1876
 2. kamus din turanci na Oxford (source) <> the Oxford English Dictionary (source)
 3. Haruffan sadarwa ta internet OMG! sun shiga kamus na Oxford (source) <> Net-centric abbreviation OMG! is now added to the Oxford dictionary