Main Page

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Barka da zuwa <> Welcome to HausaDictionary.com (Ƙamusun Hausa da Turanci)
Simple Hausa and English definitions/translations (fassarar) of 4,837 words and phrases (kalmomi)
Browse: A a B b Ɓ ɓ C c D d Ɗ ɗ E e F f G g H h I i J j K k Ƙ ƙ
L l M m N n O o P p Q q R r S s T t U u V v W w X x Y y Ƴ ƴ Z z

 

Getting started with Hausa basics

Hausa Greetings and Pleasantries (Gaisuwa)
Watch this helpful lesson by Michigan State University

Hausa English
Sannu. Hi. Hello.
Yawwa! Sannu. Hi. (response)
Barka da safe. Good morning
Yawwa, barka­ dai. Thanks, same to you. (respo­nse)
Ina kwana? Good morning, did you sleep well?
Ina wuni/yini? Good afternoon.
Lafiya, nagode. Fine, thanks.
Ina gajiya? How (tired) are you?(optional 2nd part)
Ba gajiya. I'm good. (response)
Sai anjima. Goodbye. See you later.
Sai da safe. Goodnight.

m = male, f = female, pl = plural

Hausa Days and Time

English Hausa
Sannu. Hi. Hello.
On [day of the week]... A ran or A ranar [sunan ranar]...
Monday Litinin
Tuesday Talata
Wednesday Laraba
Thursday Alhamis
Friday Juma'a
Saturday Asabar
Sunday Lahadi
Week Mako
What's today? Yau yaushe?
Tomorrow Gobe Yesterday Jiya
The day before yesterday Shekaranjiya
Day after tomorrow Jibi
Month Wata
Next month Watan Gobe
Year, years Shekara, shekaru (pl)
Morning Safe
Evening Yamma
Night Dare
Everyday, anytime Kullum, kodayaushe
Time Lokaci
Clock, watch Agogo
3 O'Clock Ƙarfe Uku
What time is it? Ƙarfe nawa?

Hausa Numbers
Watch this helpful lesson by Michigan State University

English Hausa
0 Sifili
1 Ɗaya
2 Biyu
3 Uku
4 Huɗu
5 Biyar
6 Shida
7 Bakwai
8 Takwas
9 Tara
10 Goma
11 Sha Ɗaya
20 Ashirin
21 Ashirin da ɗaya
30 Talatin
40 Arba'in
50 Hamsin
60 Sittin
70 Saba'in
80 Tamanin
90 Chasa'in
100 Ɗari
101 Ɗari da daya
200 Ɗari Biyu
1000 Dubu
1st, 2nd... Na farko, na biyu...
once, twice... Sau ɗaya, sau biyu...
one half rabi or rabi ɗaya
one quater rubu'i
one third sulusi

Hausa Family and Friends

English Hausa
Family Iyali
Older Brother Wa
Younger Brother Ƙani
Older Sister Ya
Younger Sister Kyanwa
Parents Mahaifa
Mother Mahaifiya, uwa, mama
Father Mahaifi, baba
Grandparents Kakanni
Grandchild, Grandchildren Jika, Jikoki
Friend (male) Aboki
Friend (female) Ƙawa
Mate (age) Sa'a

Hausa Pronouns

English Hausa
I Ni
You Kai (m), Ke (f)
He Shi
She Ita
We Mu
You (pl) Ku
They Su

m = male, f = female, pl = plural

Hausa Possessive Pronouns

Mine Nawa Tawa
Yours (m) Naka Taka
Yours (f) Naki Taki
Hers Nata Tata
His Nasa (Nashi) Tasa (Tashi)
Ours Namu Tamu
Yours (pl) Naku Taku
Theirs Nasu Tasu

Column 1: Possessive Pronouns; Column 2: Referring to masculine noun; Column 3: Referring to feminine noun