Manzo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Proper Noun

Proper noun
Manzo

  1. laƙabin da ake yi wa mai suna Adamu ko Jibirila.

Noun

Singular
Manzo

Plural
manzannai or manzanni

m

  1. Manzon Allah - mutumin da Allah ya aiko don ya isar da saƙonsa ga al'ummarsa. See: Annabi. <> Messenger of God sent to deliver God's message. Often referring to The Messenger of God Prophet Muhammad.
  2. a messenger, an errand boy. <> kowane mutum da aka aika don ya isar da wani saƙo.


Google translation of manzo

Messenger.

  1. (noun) messenger <> manzo, manzanniya, masinja;