marka

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from Marka)
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
marka

Jam'i
babu (none)

Singular
rainy days

Plural
none

f

  1. Period of continuous heavy rain in the midst of the rainy season. 'the period from the middle to the end of the wet season' (Bargery, 1957, I, P- 774) <> tsakiyar damina lokacin da aka fi labta ruwa.
    Ana dai shan dage gasar wasannin kwallon ne, sakamakon yanayin marka-markar ruwan saman da ke shafar harkokin gudanar da wasan. [1]
  2. wata sarauta a Daura. sunan mace da ake laƙabawa 'ya'yan sarauta a Daura. <> a royal label used in Daura.

Proper Noun

Proper noun
Marka

  1. sunan da akan kira yarinyar da aka haife ta lokacin marka.