most

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from Most)
Jump to: navigation, search
  1. mafi yawanci, mafi yawa, mai tsananin wani abu
    Most said they had previously spent little time with chickens. [1] <> Mafi yawansu sun ce ba su cika zama tare da kaji ba. [2]
    The difference is that most of us go on to cover up in our public lives. [3] <> Bambancin kawai shi ne mafi yawancin mu mu kan rufe jiki ne a cikin jama'a. [4]
  2. da dama
    mutane da dama suna rayuwa ne a ƙauyukan da ke wajen gari <> most people lived in the countryside. [5]


Google translation of most

Mafi yawan, mafi.

  1. (adverb) fiye da duka <> most;