Nana

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Proper noun

Proper noun
Nana

  1. laƙabin da ake yi wa yarinyar da aka raɗa wa sunan mahaifiyarta. <> The name given to a girl who inherits her mother's name.
  2. laƙabin mai suna Hadiza ko Nisha ko Fatima ko Asma'u. <> Nickname for a person named Hadiza, [[Nisha], Fatima, or Asma'u.