Nijeriya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

  • Hausa
  • (file)

Suna

Proper noun
Nijeriya

  1. Country in West Africa, south of the country of Niger. Official name: Federal Republic of Nigeria. <> 'yantacciyar ƙasa da take Afrika ta yamma, wadda ta yi iyaka da Kamaru daga gabas, Nija daga arewa, da Benin daga yamma, da kuma tekun Atlantika daga kudu.
  2. Alternate spelling: Najeriya

Derived terms