pancreas

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from Pancreas)
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
pancreas

Plural
pancreases or pancreata

Tilo
mikin ciki

Jam'i
babu (none)

  1. (anatomy) A gland near the stomach which secretes a fluid into the duodenum to help with food digestion. <> Pancreas shi ne 'mikin ciki': ciwo a jikin hanjin mutum.
    1. An yi hakan ne kuwa ta hanyar tsofa na'urar hango cuta a ciki (Endoscope) wacce ke dauke da wani dan karamin allura, ta bi ta makogwaro da ciki da hanji, har ta karasa inda mikin ciki yake (Pancreas). [1][2]
    2. Masana kimiyya a Ingila da Sipaniya sun gudanar da wani gwaji wanda suka yi imani cewa zai taimaka wajen gano cutar dajin tumburkuma wato Pancreas, kafin ta yi tsanani. [3]
  2. saifa [4]
  3. matsalmama [5], madaciya [6]