Changes

Jump to: navigation, search

Ebola

657 bytes added, 23 March
no edit summary
|Do not wash hands in the same bucket as others who have touched the body
|Ka da a wanke hannu a bokiti guda da wanda ya taɓa mamaci
|-
|What're the symptoms of Ebola?
|[[alamomin|Alamomin]]
|-
|Symptoms can start within 2 days of contact with an infected person or body
|Alamomin kan iya farawa kwanaki 2-21 daga lokacin da aka yi huld'a da mai cutar ko jikinsa
|-
|Early symptoms
|Alamomin kamuwa
|-
|Late symptoms
|alamomin da za su biyo baya
|-
|fever
|zazzab'i
|-
|nausea
|tashin zuciya
|-
|headache
|ciwon kai
|-
|tiredness
|gajiya
|-
|vomiting: may contain blood
|amai: zai iya had'awa da jini
|-
|diarrhea
|gudawa
|-
|coughing
|tari
|-
|bleeding: including from nose, mouth, skin
|zubar da jini: daga hanci, baki, fata
|-
|prevention of ebola and what to do if sick
|kariya
|-
|
|
|}

Navigation menu