Talk:English

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search


Glosbe's example sentences of English [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar English:
  1. The error even crept into the influential English King James Version!
   Wannan ƙarin gishirin ya ma bayyana a juyin King James Version na Turanci. [2]

  2. According to English historian Robin Lane Fox, Marcion argued that “‘God’ in the Old Testament was a ‘committed barbarian’ who favoured bandits and such terrorists as Israel’s King David.
   In ji ɗan tarihi na Turanci Robin Lane Fox, Marcion ya faɗi cewa “‘Allahn da ke cikin Tsohon Alkawari ‘mugu ne’ wanda yake goyon bayan waɗanda suke karya doka da kuma ’yan ta’adda kamar Sarki Dauda na Isra’ila. [3]

  3. (Ecclesiastes 11:9, Today’s English Version) But Jehovah sees beyond the present moment and can perceive the long-term consequences of both good and bad behavior.
   (Mai-Wa’azi 11:9, Today’s English Version) Amma Jehovah yana duba can gaba da wannan lokacin kuma ya san sakamako mai daɗewa na nagari da kuma mummunar hali. [4]

  4. 11 The widespread use of English has helped to advance pure worship.
   11 Da yake ana amfani da Turanci a kusan ko’ina a faɗin duniya, hakan ya taimaka wajen bunƙasa ibada ta gaskiya. [5]

  5. The man’s name was Job, and his harrowing ordeal is recorded in the Bible for our benefit.—Job 30:20, 21, Today’s English Version.
   Sunan mutumin Ayuba ne, kuma labarin wahalarsa na rubuce cikin Littafi Mai Tsarki domin amfaninmu.—Ayuba 30:20, 21. [6]

  6. 6 At first, a Xhosa-speaking sister named Noma had reservations about inviting white brothers from an English-language congregation to her modest home.
   6 Da farko, wata ’yar’uwa da take yaren Xhosa mai suna Noma tana jin tsoron gayyatar turawa da suke ikilisiyar Turanci zuwa gidanta. [7]

  7. 5 Second, there is the revised edition of the New World Translation of the Holy Scriptures, released in English at the annual meeting on October 5, 2013.
   5 Na biyu, mun sami sabon juyi na New World Translation of the Holy Scriptures, da aka fito da shi a lokacin da aka yi taron shekara-shekara a ranar 5 ga Oktoba, 2013. [8]

  8. The Hebrew and Greek words translated “spirit” in the English edition of the New World Translation can mean different things.
   Kalmar Ibrananci da Helenanci da aka fassara zuwa “ruhu” a juyin New World Translation na Turanci tana nufin abubuwa da dama. [9]

  9. (Acts 25:11) Appropriately, then, The New English Bible says that Stephen “called out” to Jesus.
   (Ayyukan Manzanni 25:11) Litafi Mai-Tsarki ya fassara shi daidai da ya ce Istifanas ya yi “kira” ga Yesu. [10]

  10. When I left school, I chose part-time work teaching English so that I could pioneer.
   Sa’ad da na gama makarantar, na nemi aikin koyar da Turanci, wato aikin da zai ba ni damar yin hidimar majagaba. [11]

  11. 13 What has been the effect of this revised English New World Translation?
   13 Mene ne ’yan’uwa suka ce game da sabon juyin New World Translation na Turanci? [12]

  12. The English New World Translation ten times renders this word “long-suffering,” three times “patience,” and once “exercising of patience.”
   New World Translation na Turanci ya yi amfani da kalmar nan “tsawon jimrewa” sau goma, “haƙuri” sau uku, “yin haƙuri” kuma sau ɗaya. [13]

  13. Hans drove them from the train station to Bethel, where he turned them over to a rather resolute elderly sister who spoke no English.
   Ya ɗauko su da mota daga tashar jirgin ƙasa zuwa Bethel, inda ya bar su da wata ’yar’uwa tsohuwa da ba ta iya Turanci ba. [14]

  14. (Proverbs 17:1, Contemporary English Version) The Bible tells a husband to treat his wife with honor, or respect.
   (Misalai 17:1) Saboda a sami zaman lafiya, Littafi Mai Tsarki ya gaya wa maigida ya daraja ko kuma ya girmama matarsa. [15]

  15. Patrick and Roxanne from the state of Texas in the United States were excited to learn about a missionary field not too far away where people speak English.
   Patrick da Roxanne, daga jihar Texas a ƙasar Amirka, sun yi farin cikin jin cewa da akwai yankin wa’azi a ƙasar waje da ba shi da nisa sosai inda mutane suke yin Turanci. [16]

  16. Concerning what she and her pioneer partner experienced, an English-speaking sister named Mona Brzoska said: “Our accommodations were generally of a very primitive nature, and one of the big problems was the heating in the wintertime.
   Wata majagaba Baturiya mai suna Mona Brzoska ta bayyana abin da ita da abokiyar hidimarta suka fuskanta, ta ce: “Masauƙinmu ba wani abin a zo a gani ba ne, kuma wata babbar matsalar da muka fuskanta ita ce, ɗuma ɗakin a lokacin sanyi. [17]

  17. Why can it be said that English is an international language?
   Me ya sa za mu iya ce Turanci yare ne gama gari? [18]

  18. (Luke 22:19) These words have also been rendered: “Do this in memory of me” (Today’s English Version) and “Do this as a memorial of me.”
   (Luka 22:19) Waɗannan kalmomi ma an fassara su: “Ku riƙa yin haka domin tunawa da ni.” [19]

  19. The study continued for some years, and Alice attended a few meetings in an English-speaking congregation.
   Alice ta ci gaba da nazari shekaru da yawa, kuma ta halarci taron ikilisiya da ake yi da Turanci. [20]

  20. THE Greek word for “witness” is martyr, from which comes the English word “martyr,” meaning “one who bears witness by his death.”
   KALMAR Helenanci ta “shaida” martyr ce, daga nan aka samo kalmar Turanci ta “martyr,” wadda take nufin “wanda ya ba da shaida ta wajen mutuwarsa.” [21]

  21. Because, Solomon continues, “time and chance govern all.”—Ecclesiastes 9:11, The New English Bible.
   Sulemanu ya amsa, “sa’a, da tsautsayi, sukan sami kowannensu.”—Mai Hadishi 9:11. [22]

  22. However, The New English Bible accurately has Jeremiah saying to God: “Remember, O remember, and stoop down to me.”
   Amma dai, The New English Bible ya fassara shi daidai Irmiya yana cewa Allah: “Ka tuna, ka tuna, ka sunkuya zuwa gare ni.” [23]

  23. (Job 1:9-11, Today’s English Version) By means of his integrity, Job proved that accusation to be a base lie.
   (Ayu. 1:9-11) Domin amincinsa, Ayuba ya nuna cewa wannan zargin ƙarya ne. [24]

  24. No wonder the Bible warns: “Do not conform outwardly to the standards of this world”!—Romans 12:2, Today’s English Version.
   Shi ya sa Littafi Mai Tsarki ya yi gargaɗi: “Kada ku biye wa zamanin nan”!—Romawa 12:2. [25]

  25. (Contemporary English Version) In the Scriptures, however, the expression ‘deliver from’ is used chiefly with regard to people, and Matthew’s Gospel refers to the Devil as “the Tempter,” a person.
   (Contemporary English Version) Amma, a cikin Nassosi, furcin nan “cece mu daga” na nufin wani, kuma Linjilar Matta ta kira Iblis “mai-jaraba.” [26]


Retrieved Wed Mar 06 2019 06:56:57 GMT-0500 (EST) via [27]