Talk:a wartsake

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Glosbe's example sentences of a wartsake [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar a wartsake:
  1. “Waɗansu tumaki” na Yesu da suke da begen zama a duniya, suna farin cikin bauta da zuciya ɗaya tare da raguwar “Isra’ila na Allah” na zamani, suna taimako a wartsake wasu a ruhaniya.
   Jesus’ “other sheep,” who have an earthly hope, are delighted to serve shoulder to shoulder with the modern-day remnant of “the Israel of God,” helping to refresh others spiritually. [2]

  2. 14:3) Ta yaya dattawan Kiristoci a yau za su tabbata cewa sashen da suka gabatar a tarurruka ya wartsake ’yan’uwansu maza da mata kuma ya ƙarfafa su?
   14:3) How can Christian elders today make sure that their meeting parts indeed lift the spirits of their brothers and sisters and leave them consoled? [3]

  3. 32:2) Suna ƙoƙari su yi magana a hanyar da a ƙarshen taron, dukan waɗanda suka halarta za su wartsake da kuma ƙarfafa.—Mat. 11:28; A.
   32:2) They strive to speak in such a way that at the end of the meeting, all in attendance are refreshed and energized. —Matt. [4]

  4. Wannan sabon tsari kyauta ce daga Jehobah da ke wartsake mu a ruhaniya, idan muka yi amfani da lokacin yadda ya kamata mu yi.”
   This new arrangement is a gift from Jehovah that spiritually refreshes us —if we use the time in the way we are supposed to.” [5]

  5. Na farko, ka sabonta godiyarka, watau ka wartsake zuciyarka a kai a kai da dalilin da ya sa ka daraja kowacce gaskiya da Jehovah ya koya maka, har da waɗanda ka koya shekaru da yawa da suka shige.
   First, renew your appreciation, that is, refresh your mind regularly as to why you value each truth that Jehovah has taught you, even those you learned many years ago. [6]

  6. Ta yaya za mu wartsake juna a taron gunduma da manyan taro?
   How can we refresh one another at conventions and assemblies? [7]

  7. Muna iya yin hakan ta wajen ƙarfafawa da kuma wartsake mutane a hidimarmu ga Allah a dukan lokaci.
   We can do this by striving to be, at all times, a source of encouragement and spiritual refreshment to others. [8]

  8. Idan mun ƙyale ruhun ya yi aiki a rayuwarmu zai sa mu nuna ’yar ruhu da za ta wartsake mutane da kuma sa a yabi Allah.
   As we allow the spirit to operate freely in our lives, it will produce in us fruitage that is refreshing to others and that brings praise to God. [9]

  9. A wani lokaci kana so ka ɗan wartsake, amma sai ka fahimci cewa dukan hanyoyin nishaɗin da ake da su a yau ba su da kyau ga ɗabi’a, ruɓaɓɓu ne.
   At times, you want to enjoy some recreation, but you realize that much of the entertainment available today is morally bad, even rotten. [10]

  10. Alal misali, Zabura 104:14, 15 ta ce Jehobah yana “fito da abinci daga ƙasa: ruwan anab wanda yana sa zuciyar mutum ta wartsake, da mai domin a sa fuskatasa ta yi sheƙi, da abinci kuma mai-ƙarfafa zuciyar mutum.”
   For instance, Psalm 104:14, 15 states that Jehovah is causing “food to go forth from the earth, and wine that makes the heart of mortal man rejoice, to make the face shine with oil, and bread that sustains the very heart of mortal man.” [11]

  11. Kamar yadda zuma yake da amfani a jikinmu, kalamai masu daɗi za su iya sa mu wartsake.
   Pleasant sayings are spiritually refreshing, just as honey is good for the body. [12]

  12. Kana ɗaukan addu’a a matsayin abin da za ka yi ne kawai don ka wartsake?
   Do you think that prayer is just a way to sort out your thoughts? [13]

  13. Alheri da nagarta suna wartsake mutum kamar iska mai daɗi da shan ruwan sanyi a inda ana rana mai zafi.
   Like a gentle breeze and a cool drink on a hot day, kindness and goodness are refreshing. [14]

  14. 1 A wannan duniyar Shaiɗan da babu ruhaniya, Jehobah ya ci gaba da wartsake bayinsa.
   1 In this spiritually scorched land that is Satan’s world, Jehovah continues to refresh his servants. [15]

  15. 9 Ɗabi’armu Tana Wartsake Masu Kallonmu: Mu ’yan’uwa ne da suka halarci taron a dukan kwanaki ukun, ba a lokacin tsarin ayyukan kaɗai ba.
   9 Our Conduct Is Refreshing to Observers: We are convention delegates during all three days of the convention, not just during the program. [16]


Retrieved June 23, 2019, 4:48 pm via glosbe (pid: 16823)