Talk:abortion

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search


Glosbe's example sentences of abortion [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar abortion:
  1. 17 What, though, about a woman who had an abortion prior to coming to a knowledge of Bible truth?
   17 To, mai zai faru da mace da ta zubar da ciki kafin ta zo ga sanin gaskiyar Littafi Mai Tsarki? [2]

  2. Understanding that timeless truth has helped millions of Christians to repudiate the practice of abortion, seeing it as a serious sin against God.
   Sanin wannan gaskiyar ya taimaka wa miliyoyin Kiristoci su guje wa zubar da ciki, domin mugun zunubi ne a gaban Allah. [3]

  3. What Bible principle applies to abortion?
   Wane mizanin Littafi Mai Tsarki ne ya shafi zubar da ciki? [4]

  4. Indeed, they might feel that such an argument undermines our Scriptural stand against abortion, which is largely based on those very truths.
   Hakika, suna iya ganin cewa hakan zai sa a yi shakkar mizananmu na Nassi game da zubar da ciki, wanda yake bisa waɗannan koyarwa na gaskiya. [5]

  5. Granted, his job assignment would not require him to help with the abortion procedures directly.
   Hakika, aikinsa ba zai ƙunshi saka hannu kai tsaye wajen zubar da cikin ba. [6]

  6. Among the results she experienced were an unwanted pregnancy and an abortion.
   Cikin shege da zubar da ciki suna cikin sakamakon da ta samu. [7]

  7. How should we view abortion?
   Yaya ya kamata mu ɗauki zubar da ciki? [8]

  8. But after many decades of effort, few churches have amalgamated into one, and churchgoers are still divided on such questions as evolution, abortion, homosexuality, and the ordination of women.
   Amma bayan shekaru da yawa na ƙoƙarce-ƙoƙarcensu, coci kaɗan ne kawai suka haɗa kai, kuma masu zuwa coci har ila sun rabu game da tambayoyi kamar su ra’ayin bayyanau, zubar da ciki, luwaɗi, da kuma naɗa mata limamai. [9]

  9. This teaches us that abortion is wrong.—See Endnote 28.
   Wannan ya koya mana cewa zub da ciki laifi ne.—Ka duba Ƙarin bayani na 28. [10]

  10. How would you comfort someone who had an abortion prior to learning about God’s standards?
   Ta yaya za ka ƙarfafa wadda ta zubar da ciki kafin ta koyi game da mizanan Allah? [11]

  11. Others submit to an abortion and pay the price of a tormented conscience.
   Wasu kuma suna zub da ciki kuma su sha zafin azaba ta lamiri. [12]

  12. The picture of an unborn child appearing in that chapter touched the couple so deeply that they decided against the abortion.
   Hoton ɗan tayin da ke cikin babin ya taɓa zuciyar ma’auratan sosai, wanda hakan ya sa suka yanke shawara cewa ba za su zubar da cikin ba. [13]

  13. How does God view abortion?
   Menene Ra’ayin Allah Game da zubar da ciki? [14]

  14. What, though, if a Christian were offered such a job at an abortion clinic?
   To, idan aka ba Kirista irin wannan aikin a asibitin da ake zubar da ciki fa? [15]

  15. Abortion is wrong, since the life of an unborn child is precious in God’s eyes.—Exodus 21:22, 23; Psalm 127:3.
   Zubar da ciki ba daidai ba ne, tun da ran ɗan da ba a haifa ba yana da muhimmanci a idon Allah.—Fitowa 21:22, 23; Zabura 127:3. [16]

  16. When Mary waspregnant with her third child, the doctor urged her to have an abortion.
   Sa’ad da Mary take da cikin ɗanta na uku, likita ya umurce ta ta zubar da cikin. [17]

  17. Moral issues, on topics such as abortion, homosexuality, and couples living together without being married, often become a hotbed of controversy.
   A batun ɗabi’a, jigo kamar su zubar da ciki, luwaɗi, da kuma mace da miji suna zama tare babu aure, sau da yawa ya kan zama abin jayayya. [18]

  18. She and her husband felt that they could not afford to have another child for economic reasons, so they were contemplating an abortion.
   Da ita da mijinta sun ga cewa ba za su iya samun wani yaro ba domin rashin kuɗi, sai suka soma tunanin zubar da cikin. [19]

  19. Murder, Abortion.
   Kisa, zubar da ciki. [20]

  20. What about abortion?
   An yarda a zubar da ciki? [21]

  21. Murder and abortion are wrong.
   Kisa da zub da ciki bai dace ba. [22]

  22. Deliberately terminating a pregnancy would be an abortion.
   Idan ta kashe tayin da gangan, hakan zubar da ciki ne. [23]

  23. A sad statistic affecting family life has to do with abortion.
   Wani kirge na baƙinciki da ke shafan rayuwar iyali shine zub da ciki. [24]

  24. How does God feel about abortion?
   Yaya Allah yake ɗaukan zub da ciki? [25]

  25. That would be deliberate abortion, which is tantamount to murder.—Ex.
   Yin hakan zub da ciki ne da gangan, kuma wannan kisa ce.—Fit. [26]


Retrieved Wed Mar 06 2019 10:20:47 GMT-0500 (EST) via [27]