Talk:abubuwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Glosbe's example sentences of abubuwa [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar abubuwa:
  1. Yesu ya ce mutane za su riƙa yin abubuwa irin nasu kafin wannan duniyar ta halaka.—Tafiyar tsutsa tamu ce; Matta 24:37-39.
   Then Jesus said that people would be acting just like that before this world ends. —Matthew 24:37-39. [2]

  2. 3 Bulus ya fahimci cewa idan Kiristoci za su ci gaba da yin abubuwa cikin haɗin kai, dole ne kowannensu ya yi ƙoƙari sosai ya sa a kasance da haɗin kai.
   3 Paul realized that if Christians are to continue cooperating in harmony, each of them must make an earnest effort to promote unity. [3]

  3. Wataƙila wasu abubuwa za su faru kusan a lokaci ɗaya.
   It seems likely that some events will overlap. [4]

  4. Al’ummar Isra’ila ba za ta yarda kula da abubuwa na jiki ya sha kan ayyuka na ruhaniya ba.
   The nation of Israel was not to allow caring for physical needs to crowd out attention given to spiritual activities. [5]

  5. 16, 17. (a) Waɗanne abubuwa ne Shaiɗan da aljanu ba za su iya yi ba?
   16, 17. (a) What other limitations do Satan and the demons have? [6]

  6. Addu’a ce mai ma’ana ƙwarai, bincika abubuwa uku da ya roƙa da fari za ta taimake mu mu koyi abin da ainihi Littafi Mai Tsarki yake koyarwa.
   It is a very meaningful prayer, and a consideration of its first three petitions will help you to learn more about what the Bible really teaches. [7]

  7. • Ga waɗanne abubuwa na nan gaba kalmomin annabci na Allah ya yi nuni?
   • God’s prophetic word points to what future for obedient mankind? [8]

  8. Waɗanne abubuwa ne ke sashen “Ka Zama Abokin Jehobah”?
   What can be found in the section “Become Jehovah’s Friend”? [9]

  9. Ka Daraja Abubuwa na Ruhaniya
   Appreciate Spiritual Things [10]

  10. Domin wannan da wasu abubuwa da suka taso, mutane da yawa suka yi sanyin gwiwa kuma kalilan suka yi baƙin ciki.
   As a result of this and other developments, many were disappointed and a few became embittered. [11]

  11. Da akwai wasu abubuwa a ciki da za su iya zama mini haɗari ko su gurguntar da ni?
   Does it involve thrills that could endanger my health or even cripple me for life? [12]

  12. 5 Amma idan muna mai da hankali ga abubuwa na ruhaniya, kullum za mu san cewa ko da Jehovah ba Allah mai neman laifi ba ne ya san lokacin da muke aikata abubuwa domin munanan tunani da sha’awoyi.
   5 If we are spiritually-minded, however, we will constantly be aware that although Jehovah is not a fault-finding God, he does know when we act on bad thoughts and desires. [13]

  13. 15 A hukunta rashin daraja abubuwa na ruhaniya na abokan gabansa, Yesu ya ce: “Kaitonku, makafin jagora.”
   15 Condemning the lack of spiritual values on the part of his opponents, Jesus says: “Woe to you, blind guides.” [14]

  14. (Kubawar Shari’a 31:12; Nehemiya 8:2, 8) Ana kuma koyar da mata don yin wasu abubuwa a wuraren ibada.
   (Deuteronomy 31:12; Nehemiah 8:2, 8) They could also receive training for participation in certain aspects of public worship. [15]

  15. 17 Bari mu yi ƙoƙari mu ga abubuwa yadda Jehobah yake ganinsu, ba bisa namu ra’ayi kawai ba.
   17 Let us try to see things from Jehovah’s point of view, not just our own. [16]

  16. Waɗanne abubuwa ne za su sa mu san yawan batun da za mu tattauna a lokacin nazarin Littafi Mai Tsarki?
   What factors determine how much material to cover during a Bible study? [17]

  17. Ka san wanda kowanne cikin waɗannan abubuwa ke wakilta?
   Do you know whom each figure represents? [18]

  18. 19 Amma, bai isa a nazarta wasu abubuwa na Nassi kawai ba a sa’an nazarin.
   19 However, it is not enough just to cover some Scriptural material during the study. [19]

  19. Amma ba da daɗewa ba, a lokacin sarautar Yesu Sarkin gwamnatin Allah, abubuwa za su canja.
   But soon, during the rule of Jesus as King of God’s government, things will be different. [20]

  20. Bari mu tattauna abubuwa uku da za ku iya yi don ku kula da yaranku: Ku san su da kyau, ku koyar da su, kuma ku ja-gorance su.
   Let us consider three things you can do to shepherd your children —know them, feed them, and guide them. [21]

  21. A wata sassa kuma, yawancin mutane suna biɗan abubuwa ne na yau da kullum.
   On the other hand, the vast majority of humankind is interested in seeking mundane things. [22]

  22. Riƙe hannu, yin murmushi, runguma da kuma yabo kamar dai abubuwa ne marar muhimmanci sosai, amma abu ne da mace za ta daɗe tana tunawa.
   A touch of the hand, a smile, a hug, and a compliment may be small things, but they make lasting impressions on the heart of a woman. [23]

  23. (Yohanna 8:26) Yesu ya ji abubuwa da yawa daga wurin Allah domin ya zauna tare da Allah.
   (John 8:26) Jesus had heard many things from God because he had lived with God. [24]

  24. Sura ta farko ta jawo hankalinmu ga aƙalla abubuwa shida masu muhimmanci wajen ɗaukaka Jehovah da godiya domin mu samu tagomashinsa da kuma rai madawwami: (1) Jehovah yana ƙaunar mutanensa.
   The first chapter draws our attention to at least six points crucial to our magnifying Jehovah with thanksgiving so as to gain his favor and everlasting life: (1) Jehovah loves his people. [25]

  25. Tsakanin shekara ta 1984 da 1986, yaya abubuwa suka canja wa bayin Jehobah a ƙasar Zaire ba zato ba tsammani?
   In the mid-1980’s, what turn of events took place in Zaire? [26]


Retrieved June 23, 2019, 6:09 pm via glosbe (pid: 19765)