Talk:abyss

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search


Glosbe's example sentences of abyss [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar abyss:
  1. What will it mean for Satan to be in “the abyss”?
   Mene ne zai faru da Shaiɗan sa’ad da yake cikin “rami marar-matuƙa”? [2]

  2. What action will the angel “with the key of the abyss and a great chain in his hand” take against Satan and his demons?
   Menene mala’ikan da ke “riƙe da makullin rami mara-matuƙa, yana kuwa da babbar sarƙa a hannunsa” zai yi wa Shaiɗan da aljanunsa? [3]

  3. The Greek word he chose for “depth” is closely related to the word for “abyss.”
   Kalmar Helenanci da ya zaba wa “zurfin” tana da nasaba ta kusa da kalmar “rami mara matuka.” [4]

  4. (Psalm 92:7) Yes, as in Noah’s day, the present proliferation of evil is evidence that God’s judgment is impending, not just against wicked humans but also against Satan and his demons, who will be hurled into an abyss of inactivity as a prelude to their eventual destruction.
   (Zabura 92:7) Hakika, yadda yake a zamanin Nuhu, ƙaruwar mugunta ya tabbatar da cewa hukuncin Allah ya kusa ba kawai ga mugaye ba amma kuma ga Shaiɗan da aljannunsa, waɗanda za a saka cikin yanayin rashin aiki kafin a halaka su gaba ɗaya. [5]

  5. 13 When Satan is released from the abyss for the final test, he will try to mislead humans once again.
   13 Idan aka saki Shaiɗan don ya yi gwadi na ƙarshe, zai yi ƙoƙari ya yaudari mutane. [6]

  6. Satan and his demons will be loosed from the abyss.
   Za a kwance Shaiɗan da aljanunsa daga ramin. [7]

  7. 2:44) During Christ’s rule of a thousand years, Satan will be confined to an abyss, the dead will be resurrected, and mankind will be elevated to perfection on earth.
   2:44) A lokacin sarautar Kristi na shekara dubu, za a kulle Shaiɗan a cikin rami marar matuƙa, za a ta da matattu, kuma za a mai da ’yan adam zuwa kamiltattu a duniya. [8]

  8. Deep though the abyss of his sadness surely was, Peter did not give in to despair.
   Duk da tsananin baƙin cikin da ya ji, Bitrus bai yi sanyin gwiwa ba. [9]

  9. Then he will abyss Satan and the demons for a thousand years.—Rev.
   Sa’annan zai saka Shaiɗan da aljanu a cikin rami har tsawon shekara dubu.—R. Yoh. [10]

  10. Then Jesus will bind Satan and cast him and his demons into “the abyss.”—Rev.
   Sa’an nan Yesu zai ɗaure Shaiɗan kuma ya tura shi da aljannunsa cikin “rami marar-matuƙa.”—R. Yoh. [11]

  11. In a vision from God, the apostle John said: “And I saw an angel coming down out of heaven with the key of the abyss and a great chain in his hand.
   Cikin wata ru’ya daga Allah, manzo Yohanna ya ce: “Na ga wani mala’ika kuma yana saukowa daga sama, yana riƙe da maƙublin rami mara matuƙa, yana kuwa da babbar sarƙa a hannunsa. [12]

  12. When the seabed dropped away into a blue abyss, Joe’s wife said, “I think we’re going out too far.”
   Sa’ad da suka yi iyo zuwa inda ruwan ya yi zurfi, matar Joe ta ce, “Kamar fa muna yin nisa sosai.” [13]

  13. Deep though the abyss of his sadness surely was, Peter did not give in to despair.
   Duk da tsananin baƙin cikin da ya yi, Bitrus bai yi sanyin gwiwa ba. [14]

  14. In a final test, God will release from the abyss Satan the Devil, who will have been confined there for a thousand years.
   Wannan shi ne gwaji na ƙarshe. Shaiɗan zai so ya yaudari mutane su daina bauta wa Jehobah. [15]

  15. 21 John also “saw an angel coming down out of heaven with the key of the abyss and a great chain in his hand.”
   21 Yohanna ya kuma ga “wani mala’ika kuma yana saukowa daga sama, yana riƙe da makullin rami mara-matuƙa, yana kuwa da babbar sarƙa a hannunsa.” [16]

  16. 18 During the Thousand Year Reign of Christ, Satan and his demons will be in the abyss, unable to influence mankind.
   18 A lokacin Sarautar Shekara Dubu na Kristi, za a saka Shaiɗan da aljanunsa cikin rami, ba za su iya rinjayar mutane ba kuma. [17]

  17. Jesus Christ—the “angel . . . with the key of the abyss”—will seize Satan and his demons, hurl them into the abyss, and keep them there for a thousand years.
   Yesu Kristi wanda shi ne ‘mala’ika mai riƙe da maƙullin rami marar-matuƙa’ zai jefa Shaiɗan da aljanunsa cikin rami marar-matuƙa har tsawon shekara dubu. [18]

  18. 19 Following that stupendous accomplishment, Satan and his demons will be confined to an abyss of inactivity.
   19 Bayan wannan cikar ta ban mamaki, za a saka Shaiɗan da aljannunsa a yanayin rashin aiki. [19]

  19. 15:25-28) Humankind, perfected at last, will be ready to face a final test when Satan is released from his abyss of inactivity.
   15:25-28) ’Yan Adam za su zama kamiltattu kuma za su kasance a shirye don gwaji na ƙarshe da Shaiɗan zai yi musu sa’ad da aka sako shi daga rami marar matuƙa. [20]

  20. * Soon, however, Satan will be confined in the abyss so that “he might not mislead the nations anymore.”—Revelation 20:1-3.
   * Ko da yaya, bada jimawa ba za a rufe Shaitan a rami mara matuƙa saboda “kada shi ƙara ruɗin al’ummai.”—Ru’ya ta Yohanna 20:1-3. [21]

  21. The fifth blast is related to the release of God’s people from “the abyss” of inactivity in 1919 and to their relentless witnessing work, which became like a tormenting plague on Christendom.
   Ƙaho na biyar da aka busa game da mutanen Allah ne da aka sako daga “rami mara-matuƙa” na rashin aiki a shekara ta 1919 zuwa aikin wa’azin da suke yi babu gajiya, wanda ya zama kamar annoba ga Kiristendom. [22]

  22. * (Revelation 16:14, 16; 19:19–20:3) After Armageddon, Satan and his demons will be imprisoned in an abyss for a thousand years.
   * (Ru’ya ta Yohanna 16:14, 16; 19:19–20:3) Bayan Armagedon, za a ɗaure Shaiɗan da aljannunsa a cikin rami marar-matuƙa na shekara dubu. [23]


Retrieved Wed Mar 06 2019 10:38:37 GMT-0500 (EST) via [24]