Talk:act

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search


Glosbe's example sentences of act [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar act:
  1. Then he said: “All these things I will give you if you fall down and do an act of worship to me.”
   Sai ya ce: “Dukan waɗannan ni ba ka, idan ka fāɗi, ka yi mani sujada.” [2]

  2. Thus, “to remember” can mean “to act.”
   Saboda haka, kalmar nan “riƙe laifinsa” yana nufin “ɗaukan mataki.” [3]

  3. (Hebrews 6:10) Indeed, Jehovah remembers and rewards even the smallest act of service rendered in support of his Kingdom.
   (Ibraniyawa 6:10) Hakika, Jehovah yana tunawa kuma yana saka wa ayyukan hidima mafi ƙanƙanta da aka yi don tallafa wa Mulkinsa. [4]

  4. Here, too, the groom and the director of the feast need to act responsibly, not relinquishing to musicians, whether hired or not, the control over the nature and volume of the music.
   A nan ma, angon da uban bikin na bukatar su aikata yadda ya kamata, kada su ƙyale hakkin lura da irin waƙa da kuma muryar sautin ga masu kula da sautin har da mawaƙan da suka ɗauko. [5]

  5. It can hurt deeply when a generous act is taken for granted or, worse yet, completely forgotten.
   Abin ɓacin rai ne idan aka nuna rashin godiya ga wani abin kirki da aka yi, mafi muni ma, idan aka mance. [6]

  6. (Proverbs 6:32) Usually, adultery is not a spontaneous, impulsive act.
   (Karin Magana 6:32) Ba a yin zina nan da nan bisa motsin rai. [7]

  7. (Matthew 5:32) However, Jesus’ words quoted above show that a wrong desire can exist in the heart long before a person actually engages in the physical act of adultery.
   (Matta 5:32) Amma, kalmar Yesu da aka yi ƙaulinsa a baya ya nuna cewa mugun sha’awa za ta iya kasancewa a zuciya da daɗewa kafin mutum ya yi zina. [8]

  8. (Romans 12:3) When he encountered Melchizedek, Abraham did not act as if his favored position with God made him superior.
   (Romawa 12:3) Yayin da ya sadu da Melchizedek, Ibrahim bai nuna cewa albarkarsa gaban Allah ya fifita shi ba. [9]

  9. 7 How wrong it is, then, to think of Jehovah as a celestial policeman who peers down from above in order to catch us in the act of sinning!
   7 Ba zai dace ba mu ɗauki Jehobah a matsayin wanda yake kallon mu don ya kama mu muna zunubi ba. [10]

  10. Sinful inclinations may try to assert themselves, but when he refuses to act on them because he calls to mind the clean teachings of Christ, he shows that sin is no longer his master.—Romans 6:12-17.
   Nufe-nufe na zunubi suna iya neman danne shi, amma idan ya ƙi ya yi su domin ya tuna da koyarwar Kristi mai tsabta, ya nuna cewa zunubi ba ya sarauta a kansa kuma ba.—Romawa 6:12-17. [11]

  11. (b) What shows that Lot did not act in a cowardly way?
   (b) Me ya nuna cewa Lutu ba wawa ba ne? [12]

  12. From the Bible I learned how to control my temper and not act on every impulse.
   Amma Littafi Mai Tsarki ya koya mini yadda zan riƙa kame kaina maimakon yin fushi. [13]

  13. Elijah eagerly sought evidence that Jehovah was about to act
   Iliya ya yi ɗokin ganin alama cewa Jehobah ya kusa ya kawo ruwa [14]

  14. Christian elders need to act without delay when problems arise in the congregation.
   Ya kamata dattawa Kiristoci su aikata nan da nan sa’ad da matsala ta taso a cikin ikilisiya. [15]

  15. • What can we learn from Jesus’ refusal to act on the request by a man in the crowd?
   • Menene za mu iya koya daga yadda Yesu ya ƙi ya aikata bisa roƙon da wani mutum da ke cikin jama’a ya yi? [16]

  16. Why may Lot’s wife have looked back, and what did her disobedient act cost her?
   Mene ne wataƙila ya sa matar Lutu ta kalli baya, kuma mene ne sakamakon hakan? [17]

  17. That act cost him his life.
   Yin hakan ya sa ya rasa ransa. [18]

  18. Those who act on these Bible principles truly “honor widows.”
   Waɗanda suke bin waɗannan ƙa’idodi na Littafi Mai Tsarki suna “bada girma ga gwauraye” da gaske. [19]

  19. (Proverbs 20:1, 4; 2 Thessalonians 3:10-12) Hence, a true act of mercy is a response that combines tender feelings of compassion or sympathy with sound reasoning.
   (Misalai 20:1, 4; 2 Tassalunikawa 3:10-12) Saboda haka, mutumin da ke nuna jin ƙai na gaske na aikatawa cikin juyayi ko tausayi da sanin ya kamata. [20]

  20. (b) Examples of those who act like Esau make us aware of what crucial need?
   (b) Mene ne ya kamata mu yi don kada mu bi misalin Isuwa? [21]

  21. It took humility and courage on the part of Ezekiel to act out the two prophetic pantomimes.
   Ezekiel yana da tawali’u da gaba gaɗi shi ya sa ya nuna kwatanci biyu na annabci. [22]

  22. Why should we act to settle matters quickly if we are angry with a brother?
   Me ya sa ya kamata mu magance matsala da sauri idan mun yi fushi da wani ɗan’uwa? [23]

  23. Jesus’ first act as King was to expel Satan and his demons from heaven.
   Mataki na farko da Yesu ya ɗauka sa’ad da ya zama sarki shi ne ya koro Shaiɗan da aljanunsa daga sama. [24]

  24. Since they cannot see him with their literal eyes, they act as if he is not seeing them.—Ezek.
   Tun da yake ba za su iya ganinsa da idanunsa na zahiri ba, suna yin abubuwa kamar ba ya ganinsu.—Ezek. [25]

  25. (Ps 119 Verses 124, 125) Although we ‘hate every false path,’ we may need to ask God to act in our behalf so that we do not succumb to some temptation to break his law.
   (Ayoyi 124, 125) Ko da yake mun ƙi “dukan mugayen al’amura,” muna iya roƙon Allah ya taimaka mana domin kada mu fāɗa cikin gwaji kuma mu taka dokarsa. [26]


Retrieved Thu Mar 07 2019 20:40:56 GMT-0500 (EST) via [27]