Talk:action

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search


Glosbe's example sentences of action [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar action:
  1. (James 5:13-18) Prompt action is vital, for Jesus is coming quickly to execute judgment.
   (Yaƙub 5:13-18) Muhimmin abu ne a aikata nan da nan, domin Yesu yana zuwa da sauri ya zartar da hukunci. [2]

  2. Either action would distort justice.—Ex.
   Yin hakan rashin adalci ne.—Fit. [3]

  3. What action will the angel “with the key of the abyss and a great chain in his hand” take against Satan and his demons?
   Menene mala’ikan da ke “riƙe da makullin rami mara-matuƙa, yana kuwa da babbar sarƙa a hannunsa” zai yi wa Shaiɗan da aljanunsa? [4]

  4. (Hebrews 12:16) He failed to consider how his decision to sell his birthright would affect his relationship with Jehovah or what influence his action would have on his offspring.
   (Ibraniyawa 12:16) Bai yi la’akari da yadda shawararsa ta sayar da hakkinsa na ɗan fari zai shafi dangantakarsa da Jehobah ba ko kuwa yadda abin da ya yi zai shafi ’ya’yansa. [5]

  5. Love in Action
   Nuna Ƙauna ta Wajen Ayyuka [6]

  6. If you have advance knowledge of an approaching hurricane, you can take lifesaving action.
   Idan aka sanar da kai tun da wuri cewa za a yi wata mahaukaciyar guguwa mai ɗauke da ruwa, babu shakka za ka ɗauki mataki don ka tsira. [7]

  7. So the Jews were stirred to action, and they obeyed Jehovah with confidence in his support.
   Shi ya sa Yahudawa suka sami ƙarfi, suka yi biyayya ga Allah da tabbacin cewa zai taimake su. [8]

  8. (Ecclesiastes 9:5) Jesus taught that the dead will be resurrected—an unnecessary action if humans had an immortal soul.
   (Mai-Wa’azi 9:5) Yesu ya koyar da cewa za a ta da matattu, wannan ba zai kasance da amfani ba idan ’yan adam suna da kurwa marar mutuwa. [9]

  9. Doubts regarding what action to take in a complex situation could paralyze us, with catastrophic results.—Jas.
   Rashin sanin matakin da za mu ɗauka sa’ad da muke cikin yanayi mai wuya yana iya raunana mu, kuma hakan zai kawo mugun sakamako.—Yaƙ. [10]

  10. Does it also involve what might be viewed as a negative action, such as a holding back of punishment?
   Ya ƙunshi ƙin yin abin da ya kamata ne, kamar ƙin horanta mutum? [11]

  11. 9 Soon now, at his appointed time, Jehovah will send his executional forces into action to cleanse the earth.
   9 Ba da daɗewa ba, a ayanannen lokacinsa, Jehovah zai aika da masu zartar da hukunci nasa na samaniya su tsabtace duniya. [12]

  12. How did God respond to Elijah’s prayer, and what action did the prophet take?
   Ta yaya Allah ya aikata ga addu’ar Iliya, kuma menene annabin ya yi? [13]

  13. Gallio perhaps thought that the man who seemed to be the leader of the mob action against Paul was getting what he deserved.
   Wataƙila Galiyo ya yi tunani cewa abin da ake yi wa mutumin ya dace da yake shi ne shugaban ’yan iska da suke son su yi wa Bulus dūka. [14]

  14. Because it will soon take an action that will forever change the rulership of this earth.
   Domin ba da daɗewa ba zai yi abu da zai canja sarauta ta wannan duniya har abada. [15]

  15. (Jude 22, 23) Of course, if after repeated admonitions someone insists on promoting false teachings, elders need to take decisive action in order to protect the congregation.—1 Timothy 1:20; Titus 3:10, 11.
   (Yahuda 22, 23) Hakika, idanbayan gargaɗi sau da yawa wani ya nace wajen ɗaukaka koyarwar ƙarya, ya kamata dattiɓai su tsai da shawara don su tsare ikklisiyar.—1 Timothawus 1:20; Titus 3:10, 11. [16]

  16. 2 Use Tact and Discernment: For many people, simply telling them what is right and what is wrong will not move them to action.
   2 Ka Nuna Basira da Kuma Hikima: Gaya wa wasu mutane abin da ya dace da wanda bai dace ba kawai, ba zai motsa su su ɗauki matakin da ya dace ba. [17]

  17. This action actually served to spread the Bible’s message to other areas.
   Hakan ya sa an yaɗa saƙon Littafi Mai Tsarki a wasu wurare. [18]

  18. Certain mouth movements may suggest the size of an object or the intensity of an action.
   Motsa baki wani lokaci yana nuna girman wani abu ko kuma tsananin wani abu da aka aikata. [19]

  19. In each case, notice the connection between compassion and action.
   Ka lura da nasaba da take tsakanin tausayi da aiki. [20]

  20. In later centuries, how did the Israelites use the copper serpent, and what action did King Hezekiah take?
   (b) A ƙarnuka daga baya, ta yaya suka yi amfani da macijin tagulla, kuma wane mataki ne Sarki Hezekiah ya ɗauka? [21]

  21. We are all expected, however, to take decisive and thorough action to protect ourselves from spiritual dangers.
   Amma, ya kamata dukanmu mu yi hankali kuma mu kāre dangantakarmu da Jehobah. [22]

  22. 12 Naomi related to Ruth a plan of action.
   12 Naomi ta gaya wa Ruth shirin da take yi. [23]

  23. Many people may ignore the implications, but this unique development since 1914 should clearly demonstrate to us that we can trust that God’s Kingdom will soon take decisive action.
   Wataƙila mutane da yawa su ƙi da wannan gaskiyar, amma ya kamata abubuwan da suke faruwa tun daga shekara ta 1914 su tabbatar mana cewa Mulkin Allah zai kawo ƙarshen mugunta nan ba da daɗewa ba. [24]

  24. Similarly, “to remember sins” can mean “to take action against sinners.”—Jeremiah 14:10.
   Hakazalika, “tuna da laifofi” yana nufin “saka wa masu zunubi.”—Irmiya 14:10. [25]

  25. For example, when a man killed someone by accident, he did not have to pay soul for soul if he took the right action by fleeing to one of the cities of refuge scattered throughout Israel.
   Alal misali, idan mutum ya kashe wani cikin tsausayi, ba dole ba ne ya bayar da rai ga rai idan ya yi abin da ke daidai ta wajen gudu zuwa biranen mafaka da aka baza a cikin dukan Isra’ila. [26]


Retrieved Thu Mar 07 2019 20:41:48 GMT-0500 (EST) via [27]