Talk:admiration

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search


Glosbe's example sentences of admiration [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar admiration:
  1. (1 Corinthians 7:31) True, some have expressed admiration for the high standards of Jehovah’s Witnesses.
   (1 Korantiyawa 7:31) Hakika, wasu sun nuna sha’awarsu ga ɗabi’ar Shaidun Jehobah. [2]

  2. This activity has caused many to look upon Jehovah’s Witnesses with admiration and respect.
   Waɗannan ayyuka sun sa mutane da yawa suna sha’awa da kuma daraja Shaidun Jehovah. [3]

  3. Expressing his admiration for her beauty, he promises her “circlets of gold . . . along with studs of silver.”
   Sa’ad da yake yaba wa kyaun surarta, ya yi mata alkawarin “tubkar zinariya . . . da ado na azurfa.” [4]

  4. Over the years, however, has your son’s admiration for you remained unbounded?
   Amma da shigewar shekaru, ƙauna da darajar da ɗanka yake nuna maka suna nan daram? [5]

  5. (Psalm 133:1-3) In one European land, a 17-year-old Catholic girl wrote to the branch office of Jehovah’s Witnesses to express her admiration for them.
   (Zabura 133:1-3) A wata ƙasar Turai, wata yarinya mai shekara 17 mai zuwan cocin Katolika ta rubuta wa ofishin reshe na Shaidun Jehobah don ta furta yadda take sha’awar su. [6]

  6. 11 In reverential admiration, the psalmist exclaimed: “How great your works are, O Jehovah!
   11 Mai zabura cikin yabawa ya ce: “Ayyukanka da girma suke, ya Ubangiji! [7]

  7. Little boys tend to be filled with awe and admiration for “mighty ones” and “men of fame”—and the Nephilim were just that.
   Ƙananan yara maza sukan yi sha’awar kallon “ƙarfafan mutane” da “mutane masu suna”; saboda haka, yana yiwuwa cewa yara a lokacin sun yi sha’awar waɗannan Nephilim sosai. [8]

  8. Another had this to say about his wife: “My wife’s faithfulness, determination, and integrity have caused me to have great admiration for Jehovah’s Witnesses.
   Wani kuma ya faɗa haka game da matarsa: “Amincin matata, ƙudurinta, sun sa ina sha’awar Shaidun Jehobah. [9]

  9. Certainly, it would be wrong for one who excels in certain tasks to solicit praise from or exploit the admiration of fellow believers.
   Ba daidai ba ne wani da ya shahara a wani abu sosai ya nemi yabo daga ’yan’uwa ko kuma ya jawo hankalin masu bi ga kansa. [10]

  10. (b) How might a person’s clothing, hairstyle, or manner of speech indicate admiration for those whose life-style Jehovah disapproves?
   (b) Ta yaya adon mutum, yadda yake barin gashinsa, ko yadda yake magana zai nuna yadda yake sha’awar waɗanda yayin rayuwarsu Jehovah ba ya so? [11]

  11. Yes, the love and admiration that a son feels for a loving father moves the boy to want to be like his dad.
   Hakika, ƙauna da kuma sha’awar da yaron yake da su ga ubansa mai ƙauna suka motsa yaron ya so ya yi kamar ubansa. [12]

  12. I will never forget the look of disappointment on his face and the admiration I felt as I watched him walk back into the bedroom.
   Ba zan taɓa mance irin baƙin cikin da na gani a fuskarsa ba da kuma irin sha’awar da na ji sa’ad da nake kallonsa yana komawa cikin ɗakinsa. [13]

  13. (Proverbs 5:18-20) Married women find in the book of Proverbs a glowing description of a capable wife who wins the admiration of her husband and children.
   (Misalai 5:18-20) Matan aure suna da kwatanci mai kyau a cikin littafin Misalai na mace mai tsarkin rai wadda mijinta da yaranta suke ƙaunarta sosai. [14]

  14. But Jehovah’s Witnesses do not make compromises to seek admiration or acceptance.
   Amma Shaidun Jehobah ba sa miƙa kai domin suna so a yi sha’awarsu ko kuma a amince da su. [15]

  15. My mother had always spoken of Bethel with admiration.
   Mahaifiyata ta sha yin magana masu daɗi game da hidimar Bethel. [16]

  16. Robert was an elderly gentleman who regarded his local doctor with “the greatest respect, admiration and trust,” reports The Times of London.
   Robert, wani tsoho ne da ya “daraja, ya so, kuma ya amince” da likitarsa ƙwarai, in ji jaridar The Times ta London. [17]

  17. In the original Hebrew, the expression “to look with appreciation” means to linger in contemplation, to scrutinize, to see with pleasure, delight, admiration.
   A Ibrananci na asali, wannan furci “yi ta tunani” yana nufin “ka daɗe kana bimbini, ka bincika kanka, ka ji daɗin wani abu, ka yi farin ciki da abin, kuma ka so shi.” [18]

  18. Often what captured the admiration and respect of younger ones was the perseverance of an older relative whose good relationships within the family and within the marriage bond paved the way for a change of heart in the younger ones.
   Sau da yawa abin da ke sa matasa su yaba wa kuma daraja tsofaffi dangi da suke da dangantakarsu mai kyau cikin iyali da kuma cikin gamin aure, na sa matasa su canja ra’ayinsu. [19]

  19. (1 Corinthians 1:11-15) But Paul neither solicited the praise of the Corinthians nor exploited their admiration.
   (1 Korinthiyawa 1:11-15) Amma Bulus bai nemi yabo daga Korantiyawa ko kuma ya yi abu domin ya burge su ba. [20]

  20. John says of Alison, “Seeing the way my wife has developed into a caring mother has deepened my love and admiration for her.”
   John ya ce wa Alison, “Ganin yadda matata ta zama uwa mai ƙauna ya sa ina ƙaunarta sosai kuma ina darajata.” [21]


Retrieved Thu Mar 07 2019 21:33:54 GMT-0500 (EST) via [22]