Talk:advice

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search


Glosbe's example sentences of advice [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar advice:
  1. How Do You Give Advice?
   Wace Irin Shawara Ce Kake Ba Mutane? [2]

  2. All this advice, if applied, would yield tremendous benefits.
   Duk waɗannan shawara, idan an bi za su kawo amfani mai girma. [3]

  3. What are the advantages of following the advice given in the booklet Examining the Scriptures Daily—1999?
   Menene amfanin bin shawara da aka bayar a cikin littafin nan Examining the Scriptures Daily—1999? [4]

  4. At times, however, a person’s attitude may make others hesitate to offer him Scriptural advice.
   Amma a wani lokaci, halin mutum zai iya sa a yi jinkirin ba shi shawara daga Littafi Mai Tsarki. [5]

  5. Many have found this advice helpful.
   Mutane da yawa sun ga cewa wannan shawarar tana da amfani. [6]

  6. Many have found that the practical advice found in the Bible helps them manage their stress.
   Mutane da yawa sun gano cewa bin shawarwarin da ke Littafi Mai Tsarki yana taimaka musu su magance matsalar yawan gajiya. [7]

  7. Why are Jehovah’s Witnesses interested in the subject of self-control, and what advice is still valid?
   Me ya sa Shaidun Jehovah suke son zancen kamewa, kuma wane gargaɗi har ila yake da muhimmanci? [8]

  8. How can we apply the practical advice recorded at Zechariah 7:10 that we “scheme out nothing bad against one another” in our hearts?
   Su waye aka haɗa cikin waɗanda Jehobah ya kira “mutanena”? [9]

  9. (1 Corinthians 7:39; 2 Corinthians 6:14) “It was not easy for me to follow this advice,” Melisa admits.
   (1 Korantiyawa 7:39; 2 Korantiyawa 6:14) “Bin wannan shawarar ba ta da sauƙi,” in ji Melisa. [10]

  10. Does that advice apply in our 21st century?
   Irin wannan shawarar ta shafi wannan zamaninmu kuwa? [11]

  11. Indeed, much of the advice found in these books simply echoes the wisdom recorded in one of the oldest books in the world.
   Hakika, waɗannan littattafai suna maimaita yawancin shawarar da ke cikin wani tsohon littafi da ke duniya ne. [12]

  12. 8 Jesus offered this further piece of advice: “Never be anxious about the next day, for the next day will have its own anxieties.”
   8 Yesu ya daɗa ba da shawara: “Kada fa ku yi alhini a kan gobe: gama za ya yi alhini don kansa.” [13]

  13. She applied the advice and says: “I was amazed at how He helped me.
   Ta bi shawararsa kuma ta ce: “Na yi mamaki sosai yadda Allah ya taimake ni. [14]

  14. (Psalm 49:16, 17) Noteworthy, then, is Paul’s wise advice: “Give orders to those who are rich in the present system of things not to be high-minded, and to rest their hope, not on uncertain riches, but on God, who furnishes us all things richly for our enjoyment.”—1 Timothy 6:17.
   (Zabura 49:16, 17) Ƙari ga haka, ya kamata a lura da shawarar hikima na manzo Bulus: “Ka dokace waɗanda ke mawadata cikin wannan zamani na yanzu, kada su yi girman kai, kada su ratayi begensu bisa wadata mara-tsayawa, amma bisa Allah, wanda ke ba mu komi a yalwace mu ji daɗinsu.”—1 Timothawus 6:17. [15]

  15. The advice not to trust in human leaders may be hard to accept.
   Shawarar nan kada ka dogara ga shugabanni za ta kasance da wuyar sha’ani. [16]

  16. 16 Gamaliel’s advice was sound, and we appreciate it when some speak out in our behalf.
   16 Shawarar Gamaliel tana da kyau, muna murna idan wasu suka yi magana mai kyau game da mu. [17]

  17. This advice had a profound effect on Tolmina, one of Martha’s Bible students who was baptized in the early 1960’s.
   Wannan shawarar ta taɓa Tolmina sosai, ɗaya ce cikin waɗanda Martha ta yi nazarin Littafi Mai Tsarki da su, ta yi baftisma a farkon shekarun 1960. [18]

  18. Advice From Successful Wives
   Shawara Daga Mata da Suka Yi Nasara [19]

  19. You are certainly not alone in seeking good advice on how to deal with everyday life.
   Hakika, ba kai kaɗai ba ne ka ke neman shawara mai kyau game da yadda za ka bi da rayuwa ta yau da kullum ba. [20]

  20. God never gives bad advice.
   Allah ba zai taɓa ba ka shawara marar kyau ba. [21]

  21. Many have found this advice helpful.
   Mutane da yawa sun amfana daga wannan shawarar. [22]

  22. 17 After considering the complete suit of spiritual armor, Paul adds another important piece of advice.
   17 Bayan mun yi la’akari da dukan makamai na ruhaniya, Bulus ya ba da wata muhimmiyar shawara. [23]

  23. Especially can older, more experienced sisters give much fine advice to younger sisters.
   Mata tsofaffi da waɗanda suka manyanta suna iya ba ’yan’uwa mata ƙanana shawara mai kyau. [24]

  24. When we take to heart Paul’s advice to ‘keep testing whether we are in the faith, keep proving what we ourselves are,’ we too become a good influence on others.
   Idan mun tuna da shawarar Bulus mu ‘ci gaba da jarraba kanmu mu gani, ko har yanzu muna raye da bangaskiya, mu riƙa auna kanmu’ mu ma za mu yi tasiri mai kyau ga wasu. [25]

  25. This reminds us of Jesus’ prudent advice: “Store up for yourselves treasures in heaven, where neither moth nor rust consumes, and where thieves do not break in and steal.”
   . amma ku tara wa kanku dukiya cikin sama, inda asu da tsatsa ba su cinyewa, ɓarayi kuma ba su fasawa su yi sata.” [26]


Retrieved March 17, 2019, 12:39 am via glosbe (pid: 5915)