Talk:amma

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Glosbe's example sentences of amma [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar amma:
  1. Yayin da muka ba da kanmu mu taimaki mutane, ba taimakonsu kawai muke yi ba amma kuma muna samun farin ciki da gamsuwa da ke rage nauyin da muke ɗauke da shi.—Ayyukan Manzanni 20:35.
   When we give of ourselves to others, not only do we help them but we also enjoy a measure of happiness and satisfaction that make our own burdens more bearable. —Acts 20:35. [2]

  2. (Ishaya 65:17; 2 Bitrus 3:13) Wannan “sama” ta yanzu ta ƙunshi gwamnatocin mutane, amma Yesu Kristi da kuma waɗanda za su yi sarauta tare da shi a sama, su za su zama “sababbin sammai.”
   (Isaiah 65:17; 2 Peter 3:13) The present “heavens” are made up of today’s human governments, but Jesus Christ and those who rule with him in heaven will make up the “new heavens.” [3]

  3. Amma bayan da ya yi nazarin Littafi Mai Tsarki sai ya canja ra’ayinsa.
   Yet, after studying the Bible, he changed his mind. [4]

  4. Addinin sabo ne—amma da akwai ƙwazo.
   The religion was new —but it was dynamic. [5]

  5. Gama ba ku karɓi ruhun bauta da za ku sake jin tsoro ba; amma kuka karɓi ruhun ɗiyanci, inda muke kira, Abba, Uba.”—Romawa 8:14, 15.
   For you did not receive a spirit of slavery causing fear again, but you received a spirit of adoption as sons, by which spirit we cry out: ‘Abba, Father!’” —Romans 8:14, 15. [6]

  6. Amma da shigewar shekaru, ƙauna da darajar da ɗanka yake nuna maka suna nan daram?
   Over the years, however, has your son’s admiration for you remained unbounded? [7]

  7. Amma ka yi tunani a kan abin da ya motsa mu.
   But think of what it is that compels us. [8]

  8. Matta 10:16-22, 28-31 Wace hamayya za mu fuskanta, amma me ya sa bai kamata mu tsoraci ’yan adawa ba?
   Matthew 10:16-22, 28-31 What opposition can we expect, but why should we not fear opposers? [9]

  9. Idan muka yi haka, za mu furta kalmomi irin na mai zabura wanda ya rubuta: “Amma hakika Allah yā ji; Yā kasa kunne ga muryar addu’ata.”—Zabura 10:17; 66:19.
   As we do, we too will be able to express sentiments like those of the psalmist who wrote: “Truly God has heard; he has paid attention to the voice of my prayer.” —Psalm 10:17; 66:19. [10]

  10. Amma da taimakon iyayenta da wasu a ikilisiya, wannan matashiyar ta cim ma makasudinta na zama majagaba na kullum.
   With the help of her parents and others in the congregation, this young Christian achieved her goal of becoming a regular pioneer. [11]

  11. 9 Amma abin mamaki, ba da daɗewa ba, bayan aka cece su, suka soma gunaguni.
   9 Unbelievably, though, within a short time of their miraculous deliverance, these same people began to grumble and murmur. [12]

  12. Amma ya fahimci cewa yadda aka yi jikinsa ya nuna cewa an tsara shi ne.
   But he correctly discerned that the development of his own body attested to advance planning. [13]

  13. Jehobah bai hana mu yin nishaɗi ba, amma mun sani cewa irin waɗannan ayyukan ba sa taimaka mana mu ajiye wa kanmu dukiya na ruhaniya a sama.
   Jehovah does not deny us this pleasure, but realistically we know that such activities do not in themselves help us to store up any spiritual treasures in heaven. [14]

  14. Amma, sojojin Roma suka ɗauki mataki nan da nan.
   Within three months, 30,000 troops appeared on the scene, led by the Roman governor of Syria, Cestius Gallus. [15]

  15. Yayin da Yesu yake hidimarsa, ba waɗanda suke saurara kuma suke da bangaskiya ya yi wa ta’aziyya kawai ba amma kuma ya kafa tushen ƙarfafa mutane na shekaru dubbai nan gaba.
   Thus as Jesus carried on his ministry, he not only comforted those who listened with faith but also laid a basis for encouraging people for thousands of years to come. [16]

  16. Amma, idan ba mu mai da hankali ba, bincika kanmu game da “halayenmu” ko kuwa neman amsoshin da ba su jitu da dangantakarmu da Jehobah ko ikilisiyar Kirista ba, za su zame mana marasa amfani kuma suna iya lalata ruhaniyarmu.
   However, if misdirected, self-examination that prompts us to look for our “identity” or to search for answers outside our relationship with Jehovah or the Christian congregation will prove to be pointless and can be spiritually fatal. [17]

  17. Mun ji daɗin hidima a wurin amma mun fuskanci wani ƙalubale.
   It was a very pleasant assignment, but it presented new challenges. [18]

  18. Amma hakan ya nuna cewa suna da tawali’u ne?
   Is that being modest, however? [19]

  19. ’Yan hamayya sun yi ƙoƙari su daina aikin wa’azin Mulki amma sun kasa.
   Opposers have tried to put a stop to the Kingdom-preaching work but have failed. [20]

  20. 3:1) Amma wasu suna jinkirin yin hakan.
   3:1) However, some may be reluctant to reach out. [21]

  21. Amma, yana da muhimmanci mu tuna cewa lokacin da babu ƙa’ida, ja-gora, ko doka daga Allah, ba zai yi kyau ba mu ɗora abin da muka tsai da shi a lamirinmu wa Kiristoci ’yan’uwa a abin da yake sarai al’amura na kanmu ne.—Romawa 14:1-4; Galatiyawa 6:5.
   It is vital to keep in mind, however, that when there is no divinely provided principle, rule, or law, it would be improper to impose the judgments of our own conscience on fellow Christians in what are purely personal matters. —Romans 14:1-4; Galatians 6:5. [22]

  22. Kuka karɓe ta, ba kamar maganar mutane ba, amma, yadda take hakika, maganar Allah. —1 Tas.
   You accepted it not as the word of men but, just as it truthfully is, as the word of God. —1 Thess. [23]

  23. Amma, domin abin da Irmiya 16:15 ta ce, ayar na iya nufin neman Isra’ilawa da suka tuba.
   In view of what Jeremiah 16:15 states, however, the verse could also allude to the searching out of the repentant Israelites. [24]

  24. Amma da wucewar lokaci, na fahimci cewa ina bukatar ƙoƙartawa.”
   However, in time, I realized that I had to make an effort too.” [25]

  25. 7:7) Ya gamsu da bauta wa Jehobah ba tare da mata ba, amma ya daraja damar da wasu suke da shi na jin daɗin aure.
   7:7) He was content to serve Jehovah without a wife, but he respected the right of others to enjoy marriage. [26]


Retrieved December 16, 2019, 6:09 am via glosbe (pid: 1944)