Talk:audio

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Glosbe's example sentences of audio [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar audio:
  1. Audio Recordings —How to Use Them
   Yadda Za Ku Yi Amfani da Sauti [2]

  2. Or download an audio version of a publication onto a CD.
   Ko kuma ku sauko da karatun littafin a cikin CD. [3]

  3. 4 In your territory, would it be beneficial to play a sample of an audio recording in the householder’s language?
   4 Zai dace ku yi amfani da sautin littattafanmu na yaren mutanen da ke yankinku kuwa? [4]

  4. Explain to the family member, the receptionist, or the director that Jehovah’s Witnesses are very interested in helping the blind, and offer to bring Braille literature or audio recordings.
   Ka gaya wa ɗan’uwansa ko mai tarbar baƙi a wurin ko kuma darektan cewa Shaidun Jehobah suna son su taimaka wa makafi, kuma za su so su tanadar wa makafin littattafai ko sauti a yarensu. [5]

  5. How do Audio/ Video Departments prepare to record a singing session?
   Wane shiri ne sashen Sauti da Bidiyo suke yi kafin su yi rikodin na waƙa? [6]

  6. About 3 million short videos, 3 million complete books, 4 million complete magazines, and 22 million audio tracks
   Gajerun bidiyoyi kusan miliyan uku, littattafai miliyan 3, mujallu miliyan 4 , da kuma sauti miliyan 22 [7]

  7. With regard to video or audio publications, though, give consideration to which dialect the householder speaks and understands best.
   Ikilisiyoyin da suke da ziyarar mai kula da da’ira ko kuma taro na musamman da na da’ira a ƙarshen makon za su saurari jawabi na musamman a mako na gaba. [8]

  8. You could also help him obtain audio files from jw.org.
   Ƙari ga haka, za ka iya taimaka masa wajen sauko da wasu sauti a dandalin jw.org. [9]

  9. Listen to audio recordings of a magazine. —Go to “Publications/ Magazines.”
   Ku saurari karatun mujallu.—Ku danna “Littattafai/Mujallu.” [10]

  10. Explain how publishers can access audio recordings on jw.org.
   Ka bayyana yadda masu shela za su iya shiga sashen sauti a dandalinmu na jw.org/ha. [11]

  11. She then plays the audio version of the answer that she has downloaded to her mobile device.
   Sai ta kunna masa amsar tambayar da ta saukar cikin na’urarta don ya saurara. [12]

  12. Thousands of others listened to and watched the program via audio/ video tie-in to the three Bethel complexes in the United States and to Canada Bethel.
   Dubbai sun saurari tsarin ayyukan ta wurin rediyo kuma wasu sun kalli tsarin ayyukan ta wurin bidiyo da aka haɗa da gidajen Bethel guda uku da ke Amirka da Bethel na Kanada. [13]

  13. Who in our territory may benefit from audio recordings?
   Su waye ne a yankinmu za su amfana daga sautin littattafanmu? [14]

  14. JW Library is a free app (software application) that will allow you to download the Bible and other publications, videos, and audio programs to your phone, tablet, or computer.
   JW Library wata manhajar kwamfuta ce da ba a sayarwa, kuma za ka iya yin amfani da ita wajen sauko da Littafi Mai Tsarki da littattafai da bidiyoyi da kuma sauti a na’urarka. [15]

  15. Some keep up-to-date by listening to audio recordings of our publications while walking or while riding in a vehicle.
   Wasu suna sauraron faifai na littattafanmu da aka ɗauka yayin da suke tafiya ko kuma suke cikin mota. [16]

  16. If you are learning another language, improve your skill by listening to an audio track in that language as you read. —Go to “Publications/ Books and Brochures” or “Publications/ Magazines.”
   Idan kuna koyon wani yare, ku riƙa sauraron karatu a wannan yaren yayin da kuke karanta wani talifi kuma ta hakan, za ku ƙware.—Ku danna “Littattafai/Littattafai da Ƙasidu” ko kuma “Littattafai/Mujallu.” [17]

  17. To that end, some parents make use of printed literature, audio recordings, and videos in both languages.
   Saboda haka, wasu iyaye suna yin amfani da littattafai da waɗanda aka ɗauka a tef da kuma bidiyoyi a yaruka biyun da yaransu suke ji. [18]

  18. • Listen to an audio recording of the Bible reading while following along in the Bible.
   • Ku saurari karatun Littafi Mai Tsarki na faifai yayin da kuke bi naku Littafi Mai Tsarkin. [19]

  19. We have mentioned trains, cars, and airplanes, but there have also been bicycles, typewriters, Braille devices, the telegraph, telephones, cameras, audio and video recorders, radio, television, motion pictures, computers, and the Internet.
   Mun ambaci jiragen ƙasa da motoci da jiragen sama. Ban da waɗannan, mun yi amfani da kekuna da tafireta da na’urorin rubutun makafi da talgiram da tarho da kyamara da na’urorin ɗaukan sauti da bidiyo da rediyo da talabijin da silima da kwamfuta da kuma Intane. [20]

  20. Could we download an audio publication onto a CD and give it to an interested householder, perhaps along with the printed version?
   Za mu iya sauko da wani cikin littattafanmu a faifai kuma mu ba wa wani da yake son saƙonmu, idan zai yiwu mu ba shi har da littafin. [21]

  21. Let Him Listen to an Article: Find an article for which there is an audio track in the person’s language, and play it for him.
   Ku Sa Ya Saurari Karatun Wani Talifi: Ku duba wani talifin da za a iya sauraronsa a yaren mutumin, sai ku kunna masa don ya ji karatun. [22]

  22. 1 Click ▸ to play the selected audio track (if available in your language) or one of the “Download Options” buttons to download the publication.
   1 Ku danna ▸ don ku saurari abin da kuka zaɓa (idan akwai a yarenku) ko kuma ku danna “Hanyoyin Saukowa” don ku sauko da littafin. [23]

  23. These include books, magazines, brochures, handbills, tracts, and audio and video recordings.
   Waɗannan sun ƙunshi littattafai, jaridu, mujallu, warƙoƙi, kaset da kuma bidiyo. [24]

  24. 20 min: “Audio Recordings —How to Use Them.”
   Minti 20: “Yadda Za Ku Yi Amfani da Sauti.” [25]

  25. To help you fulfill this solemn responsibility and address your family’s needs, Jehovah has supplied an abundance of wholesome spiritual food through books, magazines, videos, and audio recordings.
   Domin ka cika wannan hakki mai muhimmanci kuma ka kula da bukatun iyalinka, Jehobah ya yi tanadin abinci na ruhaniya mai yawa ta wurin littattafai, mujallu, bidiyo, da kuma faifan da aka ɗauka. [26]


Retrieved June 26, 2019, 11:55 am via glosbe (pid: 3711)