Talk:bawa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search


Glosbe's example sentences of bawa [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar bawa:
  1. Bawa yana dogara ga maigidansa don ya tanadar masa da abinci kuma ya kāre shi. Ƙari ga haka, yana bukatar ya riƙa kallon fuskar maigidansa a kowane lokaci don ya san abin da maigidansa yake bukata kuma ya yi su.
   Well, not only does a servant look to his master for food and protection but the servant needs constantly to watch his master to discern his wishes and then to carry them out. [2]

  2. Bawa ba ya fin ubangijinsa.’
   A slave is not greater than his master. [3]

  3. Idan bawa yana ƙaunar shugabansa sosai, zai iya zaɓi ya ci gaba da bauta a gidan har abada.
   If a slave came to love his owner, he could choose to remain a slave in the household for the rest of his life. [4]

  4. Ta yaya ajin bawa ke koyar da maza da aka naɗa?
   How does the slave class train appointed men? [5]

  5. Mun fahimci cewa Jehobah yana amfani da bawa mai aminci mai hikima don ya taimaka wa bayinsa su yi masa ibada a hanyar da ta dace.
   We recognize that Christ has been using a clearly recognizable channel —his faithful and discreet slave— to help his people keep spiritually clean. [6]

  6. Sun tsane Yusufu sosai har suka sayar da shi a matsayin bawa kuma suka sa mahaifinsu ya gaskata cewa dabbar jeji ce ta kashe shi.—Far.
   Cruelly, they sold Joseph into slavery and tricked their father into believing that Joseph had been killed by a wild beast. —Gen. [7]

  7. 3 Namiji da yake jinkirin biɗan gatan zama bawa da kuma dattijo domin yana jin bai cancanta ba fa?
   3 What about a Christian man who may hesitate to reach out for the privilege of being a servant and eventually an elder because he feels inadequate? [8]

  8. Kalmar Helenancin nan da aka juya “ma’aikata” yana iya nufin bawa wanda yake riƙe labule a babban jirgin ruwa.
   The Greek word translated “subordinates” can refer to a slave who rowed in the lower bank of oars on a large ship. [9]

  9. Amma, wakili ma bawa ne.
   Yet, the steward is also a servant. [10]

  10. Sa’ad da muka bi umurnin Nassi da bawa mai hikima yake bayarwa, muna nuna cewa muna daraja tsarin Jehobah.
   When we heed Scriptural counsel from the faithful slave class, we show respect for Jehovah’s arrangement. [11]

  11. Ya soma hidimar majagaba na kullum sa’ad da yake ɗan shekara 17, kuma ya zama bawa mai hidima sa’ad da yake shekara 18.
   He began serving as a regular pioneer at age 17 and was appointed as a ministerial servant at 18. [12]

  12. 9 Jehovah kuma yana yi mana magana ta wajen “bawa mai-aminci, mai-hikima.”
   9 Jehovah also speaks to us by means of “the faithful and discreet slave.” [13]

  13. AFENTAKOS na shekara ta 33 A.Z., Yesu ya naɗa ‘bawa’ ya ba wa “iyalin gidansa” abinci a lotonsa.
   AT Pentecost 33 C.E., Jesus appointed aslave” to provide food at the proper time for his “domestics.” [14]

  14. • Ƙwarewa: Wajibi ne mutum ya zama dattijo ko bawa mai hidima.
   Qualifications: Must be elders or ministerial servants. [15]

  15. Amma, Allah ya ba Na’aman umurnin abin da zai yi ya warke ta bakin wani bawa.
   But God’s instructions for a cure were relayed to Naaman through a servant. [16]

  16. Saboda haka, muna ariritar maza da suka yi baftisma su sake bincika yanayinsu kuma su tambayi kansu, ‘Idan ni ba bawa mai hidima ba ko kuma dattijo, waɗanne dalilai ne suka sa ba ni da wannan hakkin?’
   We therefore urge all baptized males to take a fresh look at their circumstances and ask themselves, ‘If I am not a ministerial servant or an elder, should I analyze the reasons why I am not serving?’ [17]

  17. Wanene wannan bawa ko kuma wakili, kuma yaya yake tanadin ‘abinci a lotonsa’?
   Who is this slave, or steward, and how does he provide “food at the proper time”? [18]

  18. Alal misali, ba zai dace ba a ce za a saka wa bawan nan mai aminci, a yi shari’ar budurwoyi marasa azanci, da na bawa mai ƙyuya, wanda ya ɓoye talintin Ubangiji, sa’ad da Yesu ya “zo” a babban tsanani ba.
   It would not be reasonable to say, for example, that the rewarding of the faithful slave, the judgment of the foolish virgins, and the judgment of the sluggish slave, who hid the Master’s talent, will take place when Jesus “comes” at the great tribulation. [19]

  19. 39: 17-20) Yusufu ya yi shekara 13 yana shan wahala da yake bawa ne da kuma fursuna.
   39:17-20) His ordeal as a slave and a prisoner lasted for about 13 years. [20]

  20. Koya wa yara su yi amfani mai kyau da dukan kayayyaki da kuma littattafai da ‘bawa mai aminci’ ke tanadinsu zai taimake su su gina dangantaka ta kusa da Jehovah.
   Teaching children to make good use of all the tools and publications provided through the ‘faithful slave’ will help them to develop a close relationship with Jehovah. [21]

  21. Ƙwarewa: Wajibi ne mutum ya zama mai kula mai ziyara ko dattijo ko kuwa bawa mai hidima.
   Qualifications: Must be a traveling overseer, an elder, or a ministerial servant. [22]

  22. 3 Don ya cika aikin da aka ce ya yi a duniya, Yesu “ya wofinta kansa da ya ɗauki surar bawa, yana kasancewa da sifar mutane.”
   3 To fulfill his assigned role on the earth, Jesus “emptied himself and took a slave’s form,” leaving behind his heavenly life and glory. [23]

  23. Amma ka tuna cewa yana da muhimmanci ka zama bawa mai aminci na Jehovah.
   Bear in mind, though, how important it is to be a loyal servant of Jehovah. [24]

  24. Dattijo ko kuma bawa mai hidima da ya ƙware ne zai yi wannan jawabin.
   This talk is to be assigned to an elder or a qualified ministerial servant. [25]

  25. A ƙarshe na fahimci cewa ai ni bawa ne ga sha’awace-sha’awace na.
   I eventually realized that I was just a slave to my desires. [26]


Retrieved June 21, 2019, 6:08 pm via glosbe (pid: 8256)