Talk:best

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Glosbe's example sentences of best [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar best:
  1. This is by far the best proof that Jesus was who he said he was.
   Wannan tabbaci ne mafi girma da ya nuna cewa Yesu ainihin mutumin da ya kira kansa ne. [2]

  2. (1 John 2:17) Any pleasure derived from it would be temporary at best.
   (1 Yohanna 2:17) Duk wata annashuwa da za a samu daga cikinta, na ɗan lokaci ne kawai. [3]

  3. Rather than assume that you know the best way to show consideration for your spouse, why not ask him or her what would be most appreciated?
   Maimakon yin tunanin cewa ka san yadda ya kamata ka bi da abokiyar aurenka, zai fi dacewa ka tambaye ta abin da ta fi so? [4]

  4. (James 4:8) What could make you feel more secure than having a close bond with Jehovah God, the best Father imaginable?
   (Yaƙub 4:8) Babu abin da zai sa ka kasance da kwanciyar rai fiye da ƙulla dangantaka na kud da kud da Uba mafi kyau, Jehobah Allah. [5]

  5. It is the best of news from “the God of all comfort,” who really cares for us. —2 Corinthians 1:3.
   Labari ne mafi kyau daga “Allah na dukan ta’aziyya” Wanda lallai yake ƙaunarmu.—2 Korinthiyawa 1:3. [6]

  6. What we know for certain is this: Abel offered up the very best of what he had.
   Duk da haka, Habila ya yi hadaya da tumaki mafi kyau daga cikin garkensa. [7]

  7. So his name, Jehovah, invites us to think of him as the best Father imaginable.
   Saboda haka sunansa, Jehovah, ya sa mu yi tunaninsa cewa Uba ne nagari da za a yi tunaninsa. [8]

  8. Might such complete obedience work against our best interests?
   Irin wannan cikakkiyar biyayya za ta kasance da sakamako marar kyau ne a gare mu? [9]

  9. (1 Corinthians 7:31) In fact, we must do our best to guard against being misled by the world’s propaganda.
   (1 Korinthiyawa 7:31) Hakika, za mu yi iyakacin ƙoƙarinmu kada ra’ayin duniya ya ruɗe mu. [10]

  10. Who set the best examples of gracious giving, and how can we imitate their example?
   Wanene ya kafa misali mafi kyau na nuna alheri, kuma yaya za mu iya yin koyi da misalinsu? [11]

  11. Its stability helps to ensure that the actions it takes are always in the best long-term interests of its people.
   Da yaƙe ba za a sauya wannan gwamnatin ba, tabbas ne cewa dukan abubuwan da za ta cim ma za su amfani talakawanta dindindin. [12]

  12. She says: “Maybe I’m not the best at saving, but my husband has no idea how much things cost —food, furnishings, household expenses— and I’m the one who’s at home the most.
   Ta ce: “Wataƙila ba na ajiye isassun kuɗi, amma maigidana bai san ko nawa ake sayar da abubuwa a kasuwa ba, kamar su, abinci, kayan gyara daƙi, da sauran abubuwan da ake bukata a gida, kuma ni ce nake yawan zama a gida. [13]

  13. We should do our very best to live in harmony with the first request in the model prayer: “Let your name be sanctified.”
   Ya kamata mu yi ƙoƙari mu yi rayuwar da ta jitu da roƙo na farko a cikin addu’ar misali: “A tsarkake sunanka.” [14]

  14. We have learned that he knows what is best for us.
   Mun koya cewa ya san abin da ya fi kyau dominmu. [15]

  15. Rather than seeking to win arguments, it is best to pose questions that make people think and reach their own conclusions.”
   Maimakon yin jayayya, zai fi kyau mu yi tambayoyin da za su sa mutane su yi tunani kuma su tsai da shawara da kansu.” [16]

  16. In spite of these and other challenges, however, the Bible Students as a whole did their best to keep the work going.
   Amma duk da haka, waɗannan Ɗaliban Littafi Mai Tsarki sun yi iya ƙoƙarinsu don su yi wa’azi. [17]

  17. The next article focuses on how Jehovah is our best Friend.
   Talifin da ke gaba zai ba da amsar kuma hakan zai sa mu ƙara ƙaunarsa sosai. [18]

  18. Since you appreciate it when you receive commendation, should you not, in turn, do your best to give commendation to others? —Read Matthew 7:12.
   Tun da kana jin daɗi idan aka yabe ka, bai kamata ba ne ka yi iya ƙoƙarinka ka yabi wasu?—Karanta Matta 7:12. [19]

  19. It can enhance not only your abilities but also your desire to do your best in his service.
   Zai iya kyautata ingancinka da kuma muradinka don yin iya ƙoƙarinka a hidimar Allah. [20]

  20. One mental-health expert says: “The best way to deal with any feeling, especially one with which you are uncomfortable, is to admit it to yourself.
   Wani likitan ƙwaƙwalwa ya ce: “Hanya mafi kyau na bi da wannan yanayin shi ne ka yarda cewa abin ba ya sa ka farin ciki. [21]

  21. Satan questioned whether God rules in a worthy way and in the best interests of His subjects.
   Shaitan ya yi tuhumar ko Allah yana sarauta a hanyar da ya cancanta kuma don amfanin talakawansa. [22]

  22. Each one gives to the best of his ability.
   Kowa zai ba da gudummawa ne gwargwadon ƙarfinsa. [23]

  23. Best of all, they had the privilege of regularly communicating with Jehovah.
   Mafi kyau duka, suna da gatar yin magana da Jehovah kullum. [24]

  24. 21 In this old system, even a so-called good life is at best uncertain and short.
   21 A wannan zamanin, abubuwan da mutane ke ganin cewa jin daɗi ne ba ya jimawa. [25]

  25. But the teaching method for which Jesus is perhaps best known is that of using illustrations, or parables.
   Amma hanyar koyarwa da aka fi sanin Yesu ita ce yin amfani da misalai ko kuma almara. [26]


Retrieved July 6, 2019, 8:59 pm via glosbe (pid: 9153)