Talk:consideration

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Glosbe's example sentences of consideration [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar consideration:
  1. It is a very meaningful prayer, and a consideration of its first three petitions will help you to learn more about what the Bible really teaches.
   Addu’a ce mai ma’ana ƙwarai, bincika abubuwa uku da ya roƙa da fari za ta taimake mu mu koyi abin da ainihi Littafi Mai Tsarki yake koyarwa. [2]

  2. Rather than assume that you know the best way to show consideration for your spouse, why not ask him or her what would be most appreciated?
   Maimakon yin tunanin cewa ka san yadda ya kamata ka bi da abokiyar aurenka, zai fi dacewa ka tambaye ta abin da ta fi so? [3]

  3. Who can benefit from a careful consideration of the Song of Solomon, and why?
   Su wa za su amfana daga bincika littafin Waƙar Waƙoƙi, kuma me ya sa? [4]

  4. 11:3) What factors will the family head take into consideration?
   11:3) Mene ne magidanta suke bukatar su yi la’akari da shi? [5]

  5. For some it is, even though they may be able to view others with consideration.
   Ga wasu yana da wuya, ko da yake suna iya ɗaukan wasu yadda ya kamata. [6]

  6. If that is the case, show special consideration, always being kind and pleasant.
   Idan haka ne, ka yi la’akari sosai, kana kirki koyaushe kuma kana abubuwa da za su sa mutane su amince da kai. [7]

  7. How can a wife show consideration for her husband?
   Ta yaya mata za ta nuna cewa tana yin la’akari da mijinta? [8]

  8. He showed sensitivity and compassion and took their human needs into consideration.
   Ya lura kuma kula da bukatunsu na mutane sosai. [9]

  9. 13 Showing consideration for the feelings of older ones is essential.
   13 Yana da muhimmanci a yi la’akari da yadda tsofaffi suke ji. [10]

  10. Thus, now is the time to give careful consideration to these matters.
   Saboda haka, yanzu ne lokacin da za mu mai da hankali ga waɗannan al’amura. [11]

  11. 6, 7. (a) When deciding whether to participate in a church wedding, what serious points merit our consideration?
   6, 7. (a) Sa’ad da muke tsai da shawara ko za mu saka hannu a wani aure da za a yi a coci, waɗanne batutuwa masu muhimmanci ne ya kamata mu tuna? [12]

  12. 16 There is another aspect of Jehovah’s perfect justice that merits our consideration and respect: the way he deals with transgressors of his righteous standards.
   16 Da akwai wani bangaren shari’ar Jehovah da ya isa mu mai da hankali gare shi kuma mu daraja shi: hanyar da yake bi da wadanda suka taka mizanansa na adalci. [13]

  13. (Psalm 92:12-15) A consideration of these verses will reveal aspects of the valuable contribution you older ones can make to the Christian brotherhood.
   (Zabura 92:12-15) Tattauna waɗannan ayoyi zai nuna fasalolin gudummawa da ku tsofaffi za ku iya ba da cikin ’yan’uwancinmu na Kirista. [14]

  14. 4 Because Jehovah examines the heart, he has shown consideration even toward unbelievers.
   4 Saboda Jehobah yana bincika zuciyarmu, hakan ya sa yana nuna jin ƙai har ga marasa bi. [15]

  15. Could it have been avoided if he had given more careful consideration to all factors before he agreed to assume responsibility for the debt? —Proverbs 17:18.
   Da an guje ma wannan idan mai ɗaukan hakkin ya yi la’akari da dukan abubuwan da za su iya faruwa kafin ya yarda da ɗaukan hakkin bashin?—Misalai 17:18. [16]

  16. What reasons did Thessalonian Christians have for giving extraordinary consideration to the older men?
   Waɗanne dalilai ne Kiristoci a Tasalonika suke da su na daraja dattawan sosai? [17]

  17. A primary consideration is the effect that living with other people is going to have on us and on our spirituality.
   Za mu yi la’akari musamman yadda zama tare da wasu mutane zai shafe mu da kuma ruhaniyarmu. [18]

  18. 13 Jesus took into consideration the limitations of his disciples.
   13 Yesu ya yi la’akari da kasawar almajiransa. [19]

  19. Yet, there is another parallel that deserves our serious consideration.
   Duk da haka, akwai wani kwatanci da ya kamata mu yi la’akari da shi. [20]

  20. How could we show consideration for those in our territory?
   Ta yaya za mu yi la’akari da waɗanda suke yankinmu? [21]

  21. Show Consideration for Others
   Ka Yi La’akari da Wasu [22]

  22. * (Colossians 3:21) When we thus demonstrate consideration for others, we show that we have the mind of Christ.
   * (Kolossiyawa 3:21) Lokacin da muka nuna muna la’akari da wasu, muna nuna cewa muna da nufin Kristi. [23]

  23. The Bible encourages us to act with consideration toward those who have challenges.
   Ka lura da abin da aka ce a nan. [24]

  24. Our consideration of Hosea’s prophecy should help us to do what?
   Menene bincika annabcin Yusha’u ya kamata ya taimake mu yi? [25]

  25. In the next two articles, let us therefore give careful consideration to other portions of the book of Malachi.
   A talifofi biyu na gaba, bari mu mai da hankalinmu ga wasu ɓangarori na littafin Malachi. [26]


Retrieved July 1, 2020, 4:34 am via glosbe (pid: 17145)