Talk:gyangyaɗi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Glosbe's example sentences of gyangyaɗi [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar gyangyaɗi:
  1. 4:28) Ba ya son mu riƙa gyangyaɗi a taro domin mun yi aiki mun gaji tikis ko kuma mu je Majami’ar Mulki muna tunanin kuɗi.
   4:28) He does not want us to be falling asleep during meetings because of overwork or to be sitting in the Kingdom Hall worrying about money. [2]

  2. A lokacin sa’ar nan ta ƙarshe, yana da sauƙi mai gadin ya yi gyangyaɗi.
   On that final watch, drowsiness could easily overcome the doorkeeper. [3]

  3. 9. (a) Wane kashedi ne Yesu ya ba da game da yin gyangyaɗi?
   9. (a) How did Jesus warn about the natural tendency toward drowsiness? [4]

  4. 12 Taron Kirista, manyan taro, da kuma na gunduma, suna taimakonmu mu yaƙi gyangyaɗi na ruhaniya.
   12 Christian meetings, assemblies, and conventions also help us to fight spiritual drowsiness. [5]

  5. Me wataƙila ya sa manzanni suka yi gyangyaɗi?
   Likely, what contributed to the apostles’ drowsiness? [6]

  6. Makiyayin Isra’ila, ba ya gyangyaɗi ko barci!”
   He will not be drowsy nor go to sleep, he that is guarding Israel.” [7]

  7. Ka Tsayayya wa Gyangyaɗi na Ruhaniya
   Resist Spiritual Drowsiness [8]

  8. • Me zai taimake mu mu tsayayya wa gyangyaɗi na ruhaniya?
   • What will help us to resist spiritual drowsiness? [9]

  9. (Luka 21:34, 35) Ba sai shan giya ya kai ga yin maye ba kafin ya mai da mutum rago ko mai gyangyaɗi a zahiri da kuma a ruhaniya.
   (Luke 21:34, 35) Drinking does not have to reach the level of drunkenness before it makes a person drowsy and lazy —physically as well as spiritually. [10]

  10. Duniyar Shaiɗan tana kewaye da aljannar nan ta ruhaniya, a shirye suke su kama wani da yake gyangyaɗi a ruhaniya.
   Surrounding the domain of the spiritual paradise is Satan’s world, ready to assimilate any who have become spiritually drowsy. [11]

  11. * Abin farin ciki, gargaɗin Bulus ya tashi Kiristoci da suke gyangyaɗi a ruhaniya a Urushalima.
   * Hopefully, Paul’s admonition provided a wake-up call to spiritually slumbering Christians in Jerusalem. [12]

  12. Ba shi da sauƙi a kama ɓarawo, amma mai gadi da yake a faɗake duk dare zai iya ganin ɓarawo fiye da wanda yake gyangyaɗi da barci.
   Thieves are not easy to apprehend, but a watchman who stays awake all night is more likely to spot a thief than is one who dozes from time to time. [13]

  13. Bisa Ru’ya ta Yohanna 16:14-16, me ya sa yake da muhimmanci mu tsayayya wa gyangyaɗi na ruhaniya?
   According to Revelation 16:14-16, why is it important to resist spiritual drowsiness? [14]

  14. Dole ne mu tsayayya wa yanayi na gyangyaɗi na ruhaniya ko kuma na rashin ƙwazo.
   We must resist falling into a state of spiritual drowsiness or lethargy. [15]

  15. Wanda yake magana a kan dakali ba zai kasance mai jawabi mai jawo hankalin mutane ba, kuma kafin mu ankara muna wasiƙar jaki—wataƙila ma gyangyaɗi!
   The one who is speaking from the platform might not be the most captivating speaker, and before we realize it, we are daydreaming —maybe even dozing! [16]

  16. (Matiyu 24:37-39) Irin wannan halin na iya shafanmu, kuma ya jawo mana gyangyaɗi na ruhaniya.
   (Matthew 24:37-39) Such an attitude can be contagious, lulling us into a state of spiritual lethargy. [17]

  17. Ta yaya taron Kirista, manyan taro da kuma na gunduma suke taimakonmu mu yaƙi gyangyaɗi na ruhaniya?
   How do Christian meetings, assemblies, and conventions help us fight spiritual drowsiness? [18]

  18. Hakika irin tunanin nan zai iya sa mu juya hankali daga abubuwa na ruhaniya zuwa abin duniya, abubuwan kwashe hankali da za su sa mu yi gyangyaɗi a ruhaniyarmu.—Luka 8:14; 21:34, 35.
   But such thinking could lead us to turn our attention away from spiritual things and toward material goals, distractions that can make us spiritually drowsy. —Luke 8:14; 21:34, 35. [19]


Retrieved July 13, 2019, 12:54 pm via glosbe (pid: 16453)