Talk:intercede

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Glosbe's example sentences of intercede [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar intercede:
  1. Aaron immediately implored Moses to intercede for her.
   Nan da nan Haruna ya gaya wa Musa ya yi roƙo a madadinta. [2]

  2. No one —not even Moses or Aaron— could intercede for the people now.
   Babu wani—ko Musa ko Haruna—da zai iya roƙo domin mutanen yanzu. [3]

  3. THE QUEEN MUST INTERCEDE
   DOLE NE SARAUNIYAR TA SHIGA TSAKANI [4]

  4. Sadly, there seemed to be no one to intercede for Joseph.
   Abin bakin ciki, kamar dai babu wanda zai yi roko domin Yusufu. [5]

  5. Is it proper to pray to Jesus’ earthly mother, Mary, or to particular “saints,” asking them to intercede with God in one’s behalf?
   Yana da kyau ne a yi wa uwar Yesu ta duniya, Maryamu, ko kuma wani “waliyi,” addu’a, a roƙe su su roƙi Allah a maimakonmu? [6]

  6. According to some scholars, the Hebrew idiom rendered “let me be” at Exodus 32:10 could be taken as an invitation, a suggestion that Moses would be allowed to intercede, or ‘stand in the gap,’ between Jehovah and the nation.
   Wasu masana sun faɗa cewa ana iya ɗaukan maganar fasaha na asali na Ibrananci da aka fassara “ka bar ni” da ke Fitowa 32:10 a matsayin gayyata, shawara cewa za a bar Musa ya yi roƙo ko kuma ya “tsaya” tsakanin Jehobah da al’ummar. [7]


Retrieved December 4, 2019, 4:24 am via glosbe (pid: 24585)