Talk:kwatanta

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Glosbe's example sentences of kwatanta [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar kwatanta:
  1. Ru’ya ta Yohanna kuma ya kwatanta Yesu da Shugaban dakaru na mala’iku masu aminci.
   Revelation also describes Jesus as the Leader of an army of faithful angels. [2]

  2. Ka kwatanta ƙarfin ruhu mai tsarki na Jehobah a halitta.
   Illustrate the creative power of Jehovah’s holy spirit. [3]

  3. Yaya za ka kwatanta tada macacciya ta farko da manzo ya yi?
   How would you describe the first reported resurrection by an apostle? [4]

  4. (Afisawa 6:10) Bayan ya gama ba da wannan shawarar, manzon ya kwatanta taimako na ruhaniya, da halaye na Kirista da za su taimaka mana mu ci nasara.—Afisawa 6:11-17.
   (Ephesians 6:10) After giving that counsel, the apostle describes the spiritual provisions and the Christian qualities that enable us to come off victorious. —Ephesians 6:11-17. [5]

  5. Ta yaya muka sani cewa yadda aka kwatanta hikima a Misalai 8:22-31 ya shafi Yesu Kristi ne kafin ya zama mutum?
   How do we know that the description of wisdom at Proverbs 8:22-31 applies to Jesus Christ in his prehuman existence? [6]

  6. Amma wannan da ƙyar zai zama gaskiyar kamanin Yesu, wanda Lingila suka kwatanta shi mutum ne mai ƙauna, mai kirki da zurfin juyayi.
   But that is hardly a fair depiction of Jesus, whom the Gospels portray as a warm, kindhearted man of deep feelings. [7]

  7. Sura ta 5 ta wasiƙar Bulus zuwa ga Romawa ta kwatanta da kyau yadda masu zunubi, da a dā suke a ware daga Allah suka saba da ƙaunar Jehovah.
   The 5th chapter of Paul’s letter to the Romans beautifully describes how sinners, once alienated from God, became acquainted with Jehovah’s love. [8]

  8. Daga baya Yunana ya kwatanta yadda ya ji a wannan lokaci.
   Jonah later described how he felt at this time. [9]

  9. Wata matar aure ƙarama, da aka kwatanta cikin jaridar The Irish Times “mayya ce mai girma kuma shugaba ce na rukuni mafi muhimmanci a ƙasar Ireland,” ta ce: “Imani da Iblis ya nuna yin na’am da Kiristanci . . .
   One young woman, described in The Irish Times as a “high-ranking witch and leader of one of Ireland’s most significant covens,” reasons this way: “Belief in the Devil implies acceptance of Christianity . . . [10]

  10. 16 Littafi Mai Tsarki ya kwatanta Jehovah ‘Allah mai farin ciki.’
   16 The Bible describes Jehovah as “the happy God.” [11]

  11. Gaskiya ita ce, Nassosi masu tsarki da Yahudawa suke ba wa daraja sun kwatanta Mulkin, sun yi bayani dalla-dalla game da abin da Mulkin yake nufi da kuma abin da zai cim ma.
   The fact is, the ancient Scriptures that the Jews revered as holy described that Kingdom, revealing in vivid and concrete terms what it is and what it will accomplish. [12]

  12. 5 Manzo Bulus ya kwatanta wasu abubuwa da za su iya taimaka mana mu kasance da ra’ayi mai kyau.
   5 The apostle Paul described some things that may help us to cultivate a positive viewpoint. [13]

  13. An kwatanta yadda yake ji game da waɗannan a Afisawa 5:25: “Kristi kuma ya ƙaunaci ikilisiya, ya bada kansa dominta.”
   His feelings toward them are described at Ephesians 5:25: “Christ also loved the congregation and delivered up himself for it.” [14]

  14. Wani Ɗan’uwa kuma ya ce, “ba zan iya kwatanta irin baƙin cikin da na ji ba” sa’ad da matata ta rasu.”
   Another Christian said that when his wife died suddenly, he experienced “indescribable physical pain.” [15]

  15. Littafi Mai Tsarki ya kwatanta shi da zinariya da azurfa da kuma saffir don yana da tamani sosai.
   The Bible indicates the value of coral by referring to it in much the same way as it does to gold, silver, and sapphire. [16]

  16. Wace irin hadaya ce aka aririci Kiristoci su ba da, kuma menene hakan yake nufi, kamar yadda aka kwatanta da hadaya a Dokar Musa?
   What sacrifice are Christians urged to offer, and what does that really mean, as illustrated by the sacrifices under the Mosaic Law? [17]

  17. A hanyar annabci an kwatanta Yesu yana cewa: “Murna ni ke yi in yi nufinka, ya Allahna, hakika, [dokarka] tana cikin zuciyata.”
   Jesus was prophetically described as saying: “To do your will, O my God, I have delighted, and your law is within my inward parts.” [18]

  18. Hakanan, gumaka sau da yawa ana kwatanta su cikin Nassi da ‘najasa.’
   Likewise, idols are often described in the Scriptures as “dungy.” [19]

  19. (b) Ka kwatanta aikin babban firist a Ranar Gafartawa.
   (b) Describe the actions of the high priest on Atonement Day. [20]

  20. Bulus ya kwatanta shafaffu Kiristoci da gaɓoɓin jiki da suke hidima tare a ƙarƙashin Shugabansu, Kristi.
   Paul compares anointed Christians to members of a body serving unitedly under their Head, Christ. [21]

  21. 5 Littafi Mai Tsarki sau da yawa ya yi magana game da halin tumaki, ya kwatanta su cewa suna da saurin amsa ƙaunar makiyayi (2 Sama’ila 12:3), ba su da faɗa (Ishaya 53:7), kuma ba su da kāriya.
   5 The Bible often alludes to the traits of sheep, describing them as readily responding to a shepherd’s affection (2 Samuel 12:3), unaggressive (Isaiah 53:7), and defenseless. [22]

  22. Littafi Mai Tsarki ya kwatanta Jehobah kamar “Allah na salama” kuma ya umurci masu bautarsa su ‘yi nagarta, su nemi salama.’
   The Bible describes Jehovah as “the God of peace” and urges his worshippers to “seek peace and pursue it.” [23]

  23. Ka kwatanta irin tafiyar da Iliya ya yi da kuma yadda ya ji yayin da yake gudu.
   Describe Elijah’s journey and his state of mind as he fled. [24]

  24. Ka kuma kwatanta a zuci yadda wannan dattijo mai hikima da tawali’u yake kaɗa kansa, yayin da yake rubutu game da kurakuransa da tawayensa da kuma yadda ya ƙi nuna jin ƙai.
   We can almost picture an older, wiser, humbler man ruefully shaking his head as he describes his own mistakes, his rebellion, and his stubborn refusal to show mercy. [25]

  25. Zabura ta 8 ta kwatanta girman Jehobah da kuma ƙanƙantan mutum.
   Psalm 8 highlights Jehovah’s greatness in comparison with man’s littleness. [26]


Retrieved October 8, 2019, 1:34 am via glosbe (pid: 27105)