Talk:poem

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Glosbe's example sentences of poem [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar poem:
  1. (Genesis 4:8) Reflecting the violent spirit of his day, Lamech composed a poem boasting about how he had killed a young man, allegedly in self-defense.
   (Farawa 4:8) Da yake nuna halin mugunta na zamaninsa, Lamech ya shirya waƙa na fahariyar yadda ya kashe wani matashi, cewa yana tsare kansa ne. [2]

  2. * Still, the poem he wrote some 20 years earlier, the Song of Solomon, shows that enduring love can exist between a man and a woman.
   Amma, shekaru 20 kafin wannan lokacin, Sarki Sulemanu ya rubuta wata waƙa da ta nuna cewa soyayya tsakanin ta mace da namiji za ta iya dawwama. [3]

  3. Among others mentioned in the poem are the girl’s mother and brothers, “daughters of Jerusalem [court ladies],” and “daughters of Zion [women of Jerusalem].”
   Wasu kuma da aka ambata a cikin waƙar sune uwar yarinyar da yayyenta, “yan matan Urushalima,” da kuma “yan matan Sihiyona.” [4]

  4. The entire book is a poem so full of meaning and beauty that it is called “the most beautiful (most excellent) song.” —Song of Solomon 1:1, footnote.
   Littafin na cike da waƙa da ke da ma’ana da kayatarwa da ake kira waƙa mafi daɗi. [5]

  5. A new feature, the Outline of Contents, is especially useful in identifying the frequent change of speakers in the ancient poem The Song of Solomon.
   Sabon tsarin da ake kira Outline of Contents (Abubuwan da Ke Ciki) da ke farkon kowane littattafan Littafi Mai Tsarki da ke cikin wannan juyin New World Translation na 2013 yana da muhimmanci sosai don yana sa a san waɗanda suka yi furuci a littafin Waƙar Waƙoƙi. [6]

  6. (Psalm 42:5, 11; 43:5) This recurring verse connects the three stanzas of Psalms 42 and 43 into one poem.
   (Zabura 42:5, 11; 43:5) Wannan ayar da aka yi ta maimaita ta ta haɗa baiti uku na Zabura ta 42 da ta 43 cikin waƙa guda. [7]

  7. Shortly after that tragedy, the French writer Voltaire published his Poème sur le désastre de Lisbonne (Poem on the Lisbon Disaster), in which he dismissed the claim that the catastrophe was divine retribution for the sins of the people.
   Bai daɗe ba bayan wannan bala’i, marubucin yaren Faransa, Voltaire ya rubuta Poème sur le désastre de Lisbonne (waƙar bala’in Lisbon), da a ciki ya ƙi da’awar da ake yi cewa bala’in daga wurin Allah ne domin zunuban mutanen. [8]

  8. The book is mentioned again at 2 Samuel 1:18 with reference to a poem called “The Bow” —a song of grief about King Saul of Israel and his son Jonathan.
   An sake ambata wannan a 2 Sama’ila 1:18 da ke nuni ga wata “Waƙa”—waƙar makoki bisa Saul Sarkin Isra’ila da kuma ɗansa Jonatan. [9]

  9. Reflecting the violent spirit of the day, Lamech composes a poem about how he killed a young man, allegedly in self-defense.
   Lamech ya rera waƙar yadda ya kashe wani mutum, cewa yana kāre kansa ne domin yana da halin mutanen zamanin. [10]


Retrieved October 29, 2019, 1:13 am via glosbe (pid: 17218)