Talk:skill

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Glosbe's example sentences of skill [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar skill:
  1. I can see in this fighter’s heart a passion for combat, a devotion to the skill that he has honed and perfected.
   Na lura na ga cewa yana son faɗa sosai, abin da ya koya har ya ƙware. [2]

  2. What will help us to use this valuable tool with skill?
   Mene ne zai taimaka mana mu ƙware wajen yin amfani da wannan ƙasidar? [3]

  3. gain skill as an evangelizer and enjoy the ministry more
   ƙware kuma ka ji daɗin wa’azi [4]

  4. Several factors determine the answer, including the skill of the archer, the effect of the wind, and the condition of the arrow.
   Amsar ta ƙunshi abubuwa masu yawa, har da iyawar maharbin, inda iska take kaɗawa, da kuma yanayin kibiyar. [5]

  5. We could make it a goal to sharpen our skill in a certain feature of the ministry.
   Muna iya kafa maƙasudin koyon wata hanyar yin wa’azi. [6]

  6. Could we make better use of this valuable skill?
   Za mu iya yin amfani da wannan baiwa mai muhimmanci kuwa? [7]

  7. 3 One dictionary defines “art” as a “skill that is attained by study, practice, or observation.”
   3 Wani ƙamus ya ce “iyawa” “ƙwarewa ce da ake samu daga nazari, aikatawa, ko kuwa ta wajen kallo.” [8]

  8. Therefore, to appreciate more fully his skill in employing this teaching method, it is helpful to consider what his words meant to his Jewish listeners.
   Don a ƙara fahimtar gwanintarsa a yin amfani da wannan hanyar koyarwar, zai yi kyau a bincika abin da kalmominsa suke nufi ga Yahudawa da suke sauraronsa. [9]

  9. Yet, with skill and kind persistence, you may be able to raise an intriguing question that awakens the householder’s interest in spiritual things. —Read Colossians 4:6.
   Amma idan ka kasance da kirki da kuma basira, za ka iya yin tambaya da za ta taimaka wa mai gidan ya so saƙon Littafi Mai Tsarki.—Karanta Kolosiyawa 4:6. [10]

  10. Three of them are the skill of the parent, the environment in which the children are raised, and the way the ‘arrow,’ or child, responds to the training he or she receives.
   Uku daga cikinsu su ne ƙwarewar iyayen, wurin da aka yi renon yaran, da kuma yadda ‘kibiyar,’ ko yaron, ya yi na’am da koyarwar da aka yi masa. [11]

  11. 20 It has been said that when love and skill work together, you can expect a masterpiece.
   20 An faɗi cewa idan aka yi aiki da ƙauna da gwaninta, za a yi aiki mafi kyau. [12]

  12. 18 Giving effective discipline is a skill.
   18 Ta yaya dattawa da kuma iyaye za su koyi ba da horo da kyau? [13]

  13. Yet, that butterfly has the ability and skill to migrate some 1,800 miles (nearly 3,000 km) from Canada to a particular forest in Mexico, using the sun to help it navigate.
   Duk da haka, wannan malam buɗe littafin yana iya gudun mil 1,800 (kusan kilomita 3,000) kuma rana ce take taimakon sa ya san inda zai je. [14]

  14. When knowledge, skill, and love work together, the results can be most satisfying.
   Idan muna da ilimi, iyawa, da ƙauna, sakamakon zai fi gamsarwa. [15]

  15. 5 According to one reference work, the figurative heart stands for “the central part in general, the inside, and so for the interior man as manifesting himself in all his various activities, in his desires, affections, emotions, passions, purposes, his thoughts, perceptions, imaginations, his wisdom, knowledge, skill, his beliefs and his reasonings, his memory and his consciousness.”
   5 Bisa wani aikin bincike, zuciya ta zahiri tana nufin, “sashe na musamman a galibi, na ciki, saboda haka zuciya ta alama tana nufin mutum na ciki yana nuna kansa a ayyukansa dabam dabam, a sha’awarsa, soyayya, sosuwar zuciyarsa, ƙyashi, nufe-nufe, tunaninsa, fahiminsa, ƙagan zuci, hikimarsa, ilimi, gwaninta, imaninsa, da kuma amfani da dalilai, iya tunawa da kuma iya sanin abu.” [16]

  16. For instance, avoid such vices as smoking and gambling, which waste resources; identify the more important things in life, particularly spiritual goals; where employment is limited, try to provide a skill or service that others need.
   Alal misali, ka guje wa munanan abubuwa kamar shan taba da caca, da ke cin kuɗi; kana iya kafa abubuwa masu muhimmanci a rayuwa, musamman ka kafa makasudai na ruhaniya; a wurare da babu aiki, ka yi ƙoƙarin samun fasaha ko aikin hannu da mutane suke bukata. [17]

  17. (b) In teaching, why are knowledge and skill also important?
   (b) Me ya sa ilimi da iyawa suke da muhimmanci kuma sa’ad da ake koyarwa? [18]

  18. Caiaphas likely attributed this accomplishment to his skill as a diplomat and his personal friendship with Pilate rather than to divine providence.
   Wataƙila Kayafa yana ganin ya cim ma wannan ne domin iya hulɗar jakadanci da kuma abokantakarsa da Bilatus maimakon ikon Allah. [19]

  19. 8 The account of the Flood testifies to Jehovah’s skill not only as a Timekeeper but also as a Deliverer.
   8 Labarin Rigyawa ta zamanin Nuhu ya nuna cewa Jehobah ya san daidai lokacin da kuma hanya mafi kyau da zai ceci mutanensa. [20]

  20. This sets an example for us in handling delicate subjects with tact and skill.
   Hakan ya nuna mana misali game da yadda za mu amsa batutuwa masu wuyan fahimta a cikin basira da hikima. [21]

  21. 18 As you gain skill and confidence in preaching the good news, your spiritual advancement will be evident.
   18 Yayin da muke jin daɗin wa’azi da kuma kyautata yadda muke wa’azi, mutane za su ga cewa muna samun ci gaba a ibadarmu ga Jehobah. [22]

  22. Was this simply because of David’s skill and agility as an experienced warrior?
   Dauda ya tsira don shi ƙwararren mai yaƙi ne? [23]

  23. Did your little boy shout something like that to you when he mastered a new skill?
   Yaronka ya taɓa gaya maka haka sa’ad da ya ƙware wajen yin wani abu? [24]

  24. Many women had the knowledge and skill needed to run a profitable business.
   Mata da yawa sun ƙware wajen kasuwanci. [25]

  25. If your friend had an outstanding skill, would you not mention this to others?
   Idan abokinka yana da gwani ne na musamman, ba za ka gaya wa mutane game da shi ba? [26]


Retrieved March 13, 2020, 11:36 am via glosbe (pid: 12713)