Talk:wish

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Glosbe's example sentences of wish [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar wish:
  1. Paul said: “We wish to conduct ourselves honestly in all things.”
   Bulus ya ce: ‘Muna so mu yi tasarrufin kirki cikin dukan abu.’ [2]

  2. If you wish to serve as an elder some day, be hardworking and trustworthy in all aspects of sacred service.
   Idan kana son ka yi hidima a matsayin dattijo a nan gaba, ka kasance mai ƙwazo da kuma amintacce a dukan fannonin ibada. [3]

  3. 12:15) Michał, who extended support to Adam, mentioned earlier, agrees that you can be a compassionate, discerning listener without hearing every detail: “I have tried to help Adam see that in a weak moment when he is overwhelmed by negative emotions, he might inadvertently tell me something he would later wish he had not.”
   12:15) Michał wanda ya taimaka wa Adam da aka ambata ɗazun, ya ce mutum zai iya kasancewa mai tausayi ba tare da ya san dukan abin da ya faru ba: “Na yi ƙoƙarin taimaka wa Adam ya gane cewa sa’ad da yake baƙin ciki, zai iya gaya min wani abin da bai so ba.” [4]

  4. Because we want to please him and remain in his love, we echo the sentiments expressed by the apostle Paul: “We wish to conduct ourselves honestly in all things.”
   Domin muna son mu faranta masa rai kuma mu tsare kanmu a cikin ƙaunarsa, muna yin abin da manzo Bulus ya faɗa a kalamansa: “Muna so mu yi tasarrufin kirki cikin dukan abu.” [5]

  5. 2 Loud Shout of Praise: To help publishers expand their ministry, a special provision has been made for any who wish to auxiliary pioneer in the month of August.
   2 Yabo da Murya Mai Ƙarfi: Domin a taimaka wa masu shela su faɗaɗa hidimarsu, an ba waɗanda suke so su yi hidimar majagaba na ɗan lokaci a watan Agusta damar yin awoyi 30 idan suna so. [6]

  6. In this regard, you may wish to read the book of Ruth as well as 1 Samuel 1:1–2:21 and 1 Samuel 25:2-42.
   Game da wannan, za ka so ka karanta littafin Ruth da kuma 1 Samu’ila 1:1–2:21 da 1 Samu’ila 25:2-42. [7]

  7. She says, “I wish I could learn faster, but I keep in mind what a brother once told me, ‘Do your best, and Jehovah will take care of the rest.’”
   Ta ce: “Da so samu ne, da na so in iya yaren da sauri, amma na tuna da abin da wani ɗan’uwa ya gaya mini, ‘Idan kika yi iya ƙoƙarinki, Jehobah zai albarkace ki.’” [8]

  8. Are you proud of them, but at the same time, do you sometimes wish they were nearer?
   Kana alfahari da su, amma wani lokaci kana jin kamar da suna kusa da kai? [9]

  9. The Watchtower Library and the Watchtower ONLINE LIBRARYTM make it very easy to research points in the lesson that we wish to explore more thoroughly.
   Ƙari ga haka, Watchtower Library da LABURARE NA INTANETM suna sa ya yi mana sauƙi mu yi bincike sosai a kan nazarin da muke yi. [10]

  10. Then they simply mention that they wish to share the Bible’s hope with such ones.
   Bayan haka, sai su bayyana cewa suna so su ba waɗannan kuramen saƙon bishara daga Littafi Mai Tsarki. [11]

  11. Some wish that they could go somewhere and get a little badly needed rest.
   Wasu suna alla-alla su samu zuwa wani wuri su samu ɗan hutu da suke bukata ƙwarai. [12]

  12. (Proverbs 17:27) When sending his apostles out to preach, Jesus counseled them: “When you are entering into the house, greet the household [“wish the house peace,” The New English Bible]; and if the house is deserving, let the peace you wish it come upon it; but if it is not deserving, let the peace from you return upon you.”
   (Karin Magana 17:27) Sa’ad da ya umurci manzaninsa su je su yi wa’azi, Yesu ya gargaɗe su: “In za ku shiga gidan ku ce, ‘Salama alaikun.’ In gidan na kirki ne, salamarku tā tabbata a gare shi. In kuwa ba na kirki ba ne, to, tā komo muku.” [13]

  13. A wife may wish to explain her faith to her husband.
   Yana yiwuwa cewa mace za ta so ta bayyana wa mijinta imaninta. [14]

  14. 55:11) Thus, there is no need for us to become impatient when things do not move ahead as quickly as we might wish.
   55:11) Saboda haka, dole ne mu yi haƙuri idan Allah bai cika alkawuransa ba sa’ad da muke son ya yi hakan. [15]

  15. I wish the whole world was full of Jehovah’s Witnesses.”
   Da ma a ce dukan duniya ta cika da Shaidun Jehovah.” [16]

  16. If, now, what I do not wish is what I do, the one working it out is no longer I, but the sin dwelling in me.”
   Amma idan abin da ba ni so, shi ni ke aikawa, ba ni ne mai-aikawa ba, amma zunubi da ke zaune.” [17]

  17. When a fellow Christian rejoices, we wish to share his or her joy.
   Sa’ad da Kirista yake farin ciki, ya kamata mu taya shi ko ita farin ciki. [18]

  18. “We wish to conduct ourselves honestly in all things.”
   “Muna kuwa so mu tafiyar da al’amuranmu da [“gaskiya,” NW ].” [19]

  19. For example, some might wish for God to be an executioner whose primary function is to bring swift punishment on the perpetrator of some wrong.
   Alal misali, wasu za su so Allah ya zama mahukuncin da zai hukunta masu laifi nan da nan. [20]

  20. The girls’ mother, who had told them to use the elevated walkway, later said to John’s mother, “I sure wish they had been as obedient as your son.” —Ephesians 6:1.
   Daga baya, uwar yaran, wadda ta gargaɗe su su bi gadar da aka yi don masu tafiya ta gaya wa mahaifiyar John cewa: “Da a ce sun yi biyayya kamar yadda yaron ki ya yi.”— Afisawa 6:1. [21]

  21. When Jesus sent out 70 preachers, he told them to wish peace upon every house they visited.
   Sa’ad da Yesu ya tura almajiransa saba’in su yi wa’azi, ya gaya musu cewa su yi wa masu gida fatar salama. [22]

  22. No, I wish that all of Jehovah’s people were prophets, because Jehovah would put his spirit upon them!”
   Da ma dukan jama’an Ubangiji annabawa ne, Ubangiji kuwa ya sa ruhunsa a bisansu!” [23]

  23. The apostle Paul taught those who wish to please God to change their personality and to imitate the way God treats people.
   Manzo Bulus ya koya wa waɗanda suke son su faranta wa Allah rai su canja halinsu kuma su yi koyi da yadda Allah yake bi da mutane. [24]

  24. All the staff were talking, and we wish that you were staying here every weekend.”
   Dukan ma’aikatanmu suna yaba muku, kuma za mu so a ce kuna sauƙa a nan kowane ƙarshen mako.” [25]

  25. Thus, Bible students who wish to observe all the things that Jesus commanded must disown themselves, dedicating themselves unreservedly to Jehovah.
   Saboda haka, wajibi ne ɗalibai da suke so su yi duk abubuwan da Yesu ya umurce su su ƙi kansu kuma su yi alkawarin bauta wa Jehobah muddar ransu. [26]


Retrieved July 6, 2019, 6:01 pm via glosbe (pid: 656)