a daidaita sahu

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
  1. balance, leveled, even-handed
  2. a yellow tricycle vehicle [1][2]
    Kakakin kungiyar masu keken NAPEP ko a Daidaita Sahu na Tashar UTC Bus Stop yace 'ya'yansu zasu kaucewa tashin hankali a lokacin zabe. [3][4]
    Matasa sun kera " A daidaita sahu " a Kano [5]

See also: sahu