ga

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from a gare)
Jump to: navigation, search
  1. here is, presenting + (usually a person or noun) <> gabatar da wani
    Ga shi, ga ta, ga su, ga Audu <> Here he is, here she is, here they are, here is Audu.
  2. to, for, of
    When they entered upon him and said, "[We greet you with] peace." He answered, "[And upon you] peace, [you are] a people unknown. <> A lõkacin da suka shiga gare shi, sai suka yi sallama; ya ce "Aminci ya tabbata a gare ku, mutãne bãƙi!" = Sa’ad da suka ziyarce shi, suka yi “sallama” ya ce "Salam gare ku mutane baqi!" --Qur'an 51:25

Verb

  1. to look, see, behold <> gani
    and her colleagues have studied how hens react when they see their chicks having air puffed at them – [1] <> da abokan aikinta sun yi nazari kan yadda kaji ke daukar mataki da zarar sun ga iska na kada wa 'yan tsaki [2]


Google translation of a gare

For.