a kai-a kai

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Adverb

Positive
a kai-a kai

Comparative
none

Superlative
none

  1. routinely, repeatedly
    Wasu mutanen sukan fada hannun miyagu a kai a kai saboda irin yanayinsu wajen tafiya wanda ke nuna rauninsu a fili. [1] <> some unfortunate individuals seem to be picked out repeatedly by those intent on violent assault. [2]
    Bincike ya nuna cewa yawan bacci da kuma yin sa a kai-a kai ya na sa saurin warkewa (idan aka ji rauni)<> What’s more, studies have shown that routine, adequate sleep promotes healing.


Google translation of a kai-a kai

And eat, a head-on.

  1. (adverb) often <> sau da yawa, a kai a kai;