aberration

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
aberration

Plural
aberrations

Tilo
bauɗewa

Jam'i
babu (none)

  1. (countable) An aberration is something that is unusual or weird. <> wani abu mai waibuwa, ba na yau da kullum ba, ba na gaskiyar al'ada ba da aka saba
    Brazilian theologian Inácio Strieder accuses churches of resorting to tithing to “solve their institutional problems” and labels such practices “illegitimate, abusive, and a theological aberration.” <> Wani masanin addini na Brazil Inácio Strieder ya tuhumi coci da yin amfani da ushiri domin su “magance matsalolinsu na addini” kuma ya kira irin ayyukan nan “haramu, cuta da kuma bauɗewa ta addini.”
  2. (countable) An aberration is also a brain problem that makes someone unable to think correctly. <> cutar ƙwaƙwalwa da ke hana wani yin daidan tunani yadda ya kamata.
  3. (countable) It's also an image that is not clear. <> hoton hatsihatsi ko bai fito garau ba.

Related words