abincin dare

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from abincin daren)
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
abincin dare

Jam'i
babu (none)

Singular
dinner

Plural
dinners

m

  1. dinner, supper.
    1. A zuciyarka, kana ganin waɗannan kayan haɗa abinci a kan teburi sa’ad da Yesu ya ci abincin dare tare Li’azaru da yayyensa mata, Martha da Maryamu? <> Can you visualize some of these ingredients on the table when Jesus shared an evening meal with Lazarus and his sisters, Martha and Mary?
    2. KA ZANA hoton zuci, wani iyali na jiran baƙi su zo su ci abincin dare. <> PICTURE in your mind a family that is expecting guests for dinner.
    3. Mun yi sa’o’i da yawa muna amsa tambayoyinsu kuma muka rera waƙoƙin Mulki tare da su, sa’an nan muka ci abincin dare tare. <> For many hours we answered their questions and sang Kingdom songs with them, and we had dinner together.

Related

Google translation of abincin dare

Dinner.

  1. (noun) supper <> abincin dare;